No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

NDLEA ta kama mutane 218 masu laifi, ta ƙwace kilogaram 1,471 na Ƙwaya a Imo

Shugaban Hukumar ba Jahar Imo Mr. Reuben Apeh yace da yawa daga cikin waɗanda aka kama an kaisu Kotu, kuma tuni aka zartar Masu Da hukunci a Babbar Kotun Tarayya.

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
June 24, 2022
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 1 min read
1 0
1
NDLEA

NDLEA

NDLEA ta kama mutane 218 masu laifi, ta ƙwace kilogaram 1,471 na Ƙwaya a Imo

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Gabanin ranar yaƙi da shan Miyagun Ƙwayoyi ta Shekarar 2022, Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Jahar Imo tace ta kama mutane 218 da ake zargi da laifin ƙwaya, inda maza 171 da mata 47 kenan aka kama, ƙari bisa ga kilogaram 1,471.31 na ƙwayar da aka kama tsakanin watan Juli na shekarar 2021 zuwa yunin Shekarar 2022.

NDLEA
NDLEA

KARANTA WANNAN LABARIN: Ƴan Bindiga sun hallaka Ma’aikacin Kwalejin Kimiyya ta Zamfara, sun binne shi, bayan amshe 4M

Da yake jawabi a ranar Alhamis a lokacin taro na yaƙi da miyagun kwayoyi mai taken “magance matsalolin Ƙwaya,” Shugaban Hukumar ba Jahar Imo Mr. Reuben Apeh yace da yawa daga cikin waɗanda aka kama an kaisu Kotu, kuma tuni aka zartar Masu Da hukunci a Babbar Kotun Tarayya.

Yace “a tsakanin lokacin, mutane 51 an yanke masu hukunci, sai mutane 145 aka kaisu kotu da Laifuka da dama kuma ana cigaba da Shari’ar su”.

Apeh ya bayyana cewa lamarin ƙwaya a Imo abun damuwa ne, yana mai cewa tuni mata sun bi sahu wajen kasuwancin ƙwaya domin magance matsalar su ta kuɗi.

Ya ƙara dacewa tuni tabar wiwi dake a gonakai aka lalata ta, haka zalika sun kama kwayar Rohypnol da diezepam.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Ya bayyana damuwar sa akan masu saida ƙwaya a Jahar musamman a tsakanin matasa.

Ya yi kira ga masu ruwa da tsaki dasu wayar wa matasa kai akan illolin ƙwaya

Tags: ImoƘwayaNDLEA
Share1Tweet1Share
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
Zaɓen Ekiti: Ku guji saida Ƙuri’un ku — Wani Lauya yayi kira Al’umma

Ƴan Daba sun Jikkata Mutane 3 wurin Karɓar Katin Zaɓe a Osun

Rundunar Soji

Ƴan Ta'adda sun kori wani Sansani mai Sojoji 80 a Borno, sun gudu da Makaman su

Comments 1

  1. Pingback: Ƴan Daba sun Jikkata Mutane 3 wurin Karɓar Katin Zaɓe a Osun - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Gwamnan Anambra Soludo

2023: Ni zan Jagoranci ganin APGA ta Lashe Zaɓen Gwamnan Abia — Inji Gwamnan Anambra

June 12, 2022
Masar: Kotu Ta Yanke Wa Mayakan Jihadi Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya

Masar: Kotu Ta Yanke Wa Mayakan Jihadi Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya

November 27, 2021

Bada jimawa ba zamu kawo karshen ta’adancin a Najeriya

June 25, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In