• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Nijeriya Na Kashe Naira Biliyan 16 Duk Shekara Don Shigo Da Wake – Gwamnati

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 20, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Duk da kasancewar Nijeriya kasa ta 1 a wajen samar da wake a duk Duniyar nan, Nijeriya in takan kashe Naira bilyan 16 a duk shekara wajen shigo da waken daga kasashen waje makwabtanta, kamar yanda gwamnatin tarayya ta shelanta. Da yake magana a wani taron bita da aka shiryawa manema labarai a kan noman zamani a Afrika, a Abuja, ranar Alhamis, babban Sakatare a ma’aikatar kimiyya da fasaha, Mista Bitrus Bako, cewa ya yi, yanayin da aka samar a kwanan nan a kan auren wake zai taimaka wajen cike gibin da ke akwai a wajen samar da waken. Bako, wanda darakta a kan ayyuka na musamman na ma’aikatar, Mista James Sule, ya wakilce shi, ya bayar da tabbacin wannan ingantaccen waken da ake sa ran a soma yin amfani da shi a shekarar 2020, yana da inganci, lafiya da amfanarwa a jiki, sannan kuma ba shi da wata illa, kwari kuma ba sa cinsa. Za ku yi mamakin sanin cewa, Nijeriya ce kasa ta gaba a wajen samar da wake a duk Duniyar nan, amma duk da hakan, ba ta iya noma waken da zai wadace ta da kusan tan rabin milyan, hakan ya sanya tilas muke shigowa da waken daga kasashe makwabtanmu, kamar su Kamaru da Burkina Faso, wanda kuin shi ya kai kusan milyan 16 a duk shekara. Babban sakataren ya bayyana tabbacin da yake da shi na cewa, amincewar da aka yi na kwana-kwanan nan, akan yin auren auduga, zai samar da gagarumin canji a sashen noma na kasan nan. Ya ce, koma-bayan da aka samu a wajen samar da auduga a cikin kasar nan ya yi illa a kamfanonin masaku na kasar nan, wanda hakan ya dankwafe kamfanonin auduga da duk harkokin da suka shafe shi.

Tags: Duk Shekara Don Shigo Da WakeNijeriya Na Kashe Naira Biliyan 16
Previous Post

Za A Sallami Ma fi Kankantar Jariri A Duniya Daga Asibiti

Next Post

GTBank Ya Amince Da Raba Riba Naira 2.45 Akan Kowane Hannun Jari

Next Post

GTBank Ya Amince Da Raba Riba Naira 2.45 Akan Kowane Hannun Jari

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2279 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2051 shares
    Share 820 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

April 1, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8
Labarai

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
  • Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In