Nishadi: Don Kana Kashe Kudade A Kaina Baka Da Tabbacin Samun Soyayyata – Jaruma Sandra Ifudu

Daga: Abbas Yakubu Yaura Fitacciyar jarumar shirya fina-finan Nollywood, Sandra Ifudu, ta amince a wata hira da ta yi cewa kudi na da matukar muhimmanci a gare ta domin suna iya bude kofofi da dama amma ba tabbacin cewa za su bude kofofin zuciyarta. “Babu hanyoyi biyu game da shi, faɗakarwar kuɗi ta sa ni … Continue reading Nishadi: Don Kana Kashe Kudade A Kaina Baka Da Tabbacin Samun Soyayyata – Jaruma Sandra Ifudu