nishadi

Nishadi: Sai In Zama ‘Dan Tasi Kamar Ka!

Tare Da Sulaiman Umar AC

Wani dan tasi ne ya dauko yara daga makaranta, sai wani daga cikinsu ya yi ta surutu, yana karatun da aka koya masu a ranar, yana cewa: “Idan babana sarki ne, mamata sarauniya, zan zama yarima.” dan tasi ya damu kwarai,
sai ya ce wa yaron: “Idan babanka dan fashi ne fa, kuma innarka karuwa, kai kuma me za ka zama?” Sai (yaro) ya ce: “Sai in zama dan tasi kamarka!”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *