• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

NYCN Ta Shirya Taron Karrama Manyan ‘Yan Arewa

A cikin mako da ya gabata ne kungiyar matasan Arewa wato 'Northern Youth Coucil of Nigeria ( NYCN)' ta gudanar da taron karawa juna sani da karrama wasu manyan mutane bisa gudummawar da suke bayarwa ga al'umma.

Muhammad A. Said by Muhammad A. Said
November 6, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
NYCN Ta Shirya Taron Karrama Manyan ‘Yan Arewa
1
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter
A cikin mako da ya gabata ne kungiyar matasan Arewa wato ‘Northern Youth Coucil of Nigeria ( NYCN)’ ta gudanar da taron karawa juna sani da karrama wasu manyan mutane bisa gudummawar da suke bayarwa ga al’umma.
Taron ya gudana ne a babban dakin taro na Arewa House dake garin Kaduna.
Taron ya sami halartar manyan mutane daga bangarori daban daban ciki da wajen jihar ta Kaduna.
Mahalarta taron sun hada da Sarakuna da manyan ‘yan siyasa da shuwagabannin cibiyoyi gami da shugabannin tsaro na ciki da wajen jihar.
Daga cikin abin da aka tattauna a wajen taron ya hada da kalubalen da matasa ke fuskanta da kuma tsaiko da kasarmu take samu a bangaren tattalin arzikin kasa a wannan lokacin.
Bayan haka ‘ya’yan kungiyar ta (NYCN) sun karrama wasu manyan mutane da suka yi wa kasa hidima a bangarori da dama.
Daga cikin wadanda aka karrama akwai matashin Basarake Alhaji Abdul-Aziz da mutane kusan 10 daga bangarori daban daban.
Bayan kammala taron wakiliyarmu ta nemi jin ta bakin Alhaji Abdul-Aziz wanda kunyiyar ta ba shi sarautar Garkuwar matasan Arewa a wannan ranar.
Alhaji Abdul-Aziz Husaini Sarkin Fadar Sarkin Gidimoni kuma Garkuwar Matasan Arewa ya fara ne da mika godiya ga Allah da ya nuna masa ranar da aka karrama shi bisa wasu kyawawan ayyukan da yake gudanarwa ga al’umma.
Basaraken ya kara da mika godiyarsa ga wakilan mai Martaba Sarkin Zazzau Ambassada Ahmed Nuhu Bamalli bisa kasancewarsu a wajen taron.
Kuma ya yi godiya ga kungiyar da ta karrama su  ta bashi mukamin Garkuwa matasan Arewa kuma ya ce hakan ya kara mishi kwarin guiwa akan dukkan abin da yake yi ga al’umma.
Kuma ya yi fatan yadda kowa ya zo taron lafiya Allah ya mai da kowa gida lafiya.
Daga karshe ‘ya’yan kungiyar sun yi wa manema labarai fashin baki game da dalilinsu na shirya taron gami da bayar da karamcin ga wasu daga cikin manyan bakin da suka halarci taron.
Kwamared Awwal el-Tinkzz Aliyu na daya daga cikin shuwagabannin kungiyar ta NYC.
Kwamared ya fara ne da godiya ga Allah tare da jinjina mai yawa ga dukkan manyan bakin da suka sami halartar taron na su musamman Sarakuna da ‘yan siyasa da shugabannin cibiyoyi da jami’an tsaro bisa namijin kokari da suka nuna na halartar wannan taro.
Baya ga haka Kwamared Awwal ya bayyana ra’ayin su na shiya taron da cewa, taro ne na neman mafita ga kasarmu Nijeriya ta bangaren halin da matasa ke ciki da yadda za a samo mafita a bangaren tattalin arzki kasa da kalubaken dake da ake fuskanta.
Baya ga haka ya ce kungiyar ta su ta karrama wasu mutane masu kwazo wajen taimakawa al’umma da kasa baki daya wanda suka yi kira ga masu hannu da shuni da su yi koyi da halayen wanda suka karrama.
Karshe Kwamared Awwal ya yi fatan shawarwarin da masu mukala suka bai wa gwamnati da fatan za tayi amfani da shi.
Haka zalika ya yi fatan dukkan mahalarta taron za su yi amfani da abin da suka ji a wajen taron tare da fatan Allah ya maida kowa gida lafiya.
Previous Post

Mutum 92 Suka Mutu A Gobarar Saliyo – Mataimakin Shugaban Kasa

Next Post

Ta Tabbata Xavi Ya Zama Sabon Kocin Barcelona

Next Post
Ta Tabbata Xavi Ya Zama Sabon Kocin Barcelona

Ta Tabbata Xavi Ya Zama Sabon Kocin Barcelona

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
Labarai

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami
Labarai

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
  • Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In