• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, September 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

NYSC Ta Ce Ba Dan Bautar Kasa Ne Ya Kashe Wani Almajiri A Kano Ba

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
October 27, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban Hukumar Kula da masu yi wa kasa hidima wato NYSC reshen jihar Kano, Ladan Baba ya musanta rahotannin da ake yada na cewa wani dan yi wa kasa hidima a karamar hukumar Bebeji ya yi wa yaro duka har sai da ya mutu. An ce marigayin ya fusata dan yi wa kasa hidiman ne yayin da ya hangi yaron yana kwashe ‘ya’yan itatuwa da aka tattara domin rabawa sauran yara baki daya.

Rahotannin sun ce dan yi wa kasa hidimar ne ya sumar da yaron. Sai dai sanarwar da Baba ya fitar a ranar Juma’a ta saba da rahoton da aka bayar a baya, ya ce dan yi wa kasa hidimar ya bi yaron da gudu ne shi kuma yaron ya fadi ya buga kansa da bangon kofar shiga gidan masu yi wa kasa hidimar.

Ya ce an garzaya da yaron zuwa asibiti nan take amma likitoci suka tabbatar da cewa ya mutu. Sanarwar ta ce, “An janyo hankalin hukumar NYSC na jihar Kano kan wannan batun. “Muna juyayin rasuwar yaro dan shekaru 8, Hassan Suleiman dan aji 3 dalibin makarantar Islamiyya ta tsohuwar masallaci. Muna son mu bayyana cewa lamarin ya faru ne misalin karfe 3.17 na rana a ranar Alhamis, 25 ga watan Oktoba a garin Bebeji a karamar hukumar Bebeji na jihar Kano inda wani dan yi wa kasa hidima, Jepthan Peter Makwin ya bi wani yaro da ya shigo gidansu don tsinkar ‘ya’yan itatuwa daga bishiya. A garin gudu ne yaron ya fadi ya buga kansa da bangon kofar gidan. An garyaza da shi asibiti nan take amma daga bisani likitoci suka tabbatar da cewa ya mutu.”

A cewarsa, wani da abin ya faru a gabansa ya ce akwai alaka mai kyau tsakanin ‘yan yi wa kasa hidimar da al’ummar unguwar kuma yara sun saba zuwa gidan. Baba ya ce dan yi wa kasa hidimar yana hannun ‘yan sanda inda ake gudanar da bincike kuma ya ce ya jagoranci tawaga daga hukumar ta NYSC inda suka kai ziyarar ta’aziyya zuwa gidan iyayen yaron.

Previous Post

An Gano Mutumin Da Ya ‘Mutu’ Bayan Shekara 30

Next Post

Muna Murnar Nasarar Da Gwamna Wike Ya Samu A Kotun Koli- PDP

Next Post

Muna Murnar Nasarar Da Gwamna Wike Ya Samu A Kotun Koli- PDP

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2703 shares
    Share 1081 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2410 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2196 shares
    Share 878 Tweet 549
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2073 shares
    Share 829 Tweet 518
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1501 shares
    Share 600 Tweet 375
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

September 23, 2023
Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

September 23, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Karbo Bashin Dala Miliyan 163 Domin Noman Alkama-Shettima

Najeriya Ce Alfaharin Kasashen Nahiyar Afirika-Shettima

September 23, 2023
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu
Uncategorized

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa
Siyasa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
Siyasa

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu
  • Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako
  • PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In