• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, November 30, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Obasanjo Ya Sake Caccakar Buhari Kan Batun Tsaro

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 18, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

– Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya zargi Shugaba Buhari da yin sakaci a kan batun tsaro a Najeriya.

– Obasanjo ya ce gwamnati mai ci yanzu ba ta dauki matakan da ya dace ba da yanzu halin rashon tsaron bai tabarbare ba

– Tsohon shugaban kasa na mulkin sojan ya ce kamata ya yi Buhari ya nemi taimako daga cikin gida da kasashen waje domin magance matsalar.

Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya sake cacakar shugaban kasa Muhammadu Buhari kan batun kallubalen rashin tsaro da ke fama da shi a sassan Najeriya. Nigerian Tribune ta ruwaito cewa Obaanjo ya soki shugaban kasar ne yayin da ya ke jawabi a Cocin St. Paul da ke Oleh a karamar hukumar Isoko ta Kudu na jihar Delta. A cewar rahoton, tsohon shugaban kasar zargi shugaban Buhari ya yin sakaci da batun Boko Haram da ‘yan bidiga masu garkuwa da mutane da kai hare-hare.

A kan rashin tsaro, dattijon ya ce, “Dole ne a dauki tsatsauran mataki a kan batun tsaro a kowanne makaki ba tare da nuna bangaranci ba.” Ya kara da cewa: “Ba a dauki mataki a kan lamarin Boko Haram da makasa ba tun da farko. “Yanzu sun girma sun bunkasa sun kai matsayin da Najeriya kadai ba za ta iya magance abin ba. Yanzu sun hada kai da kungiyoyin ta’addanci na kasa da kasa na ISIS.

“Yanzu ba batun rashin ilimi bane ko rashin aikin da muke fama da shi da farko ba. Yanzu musuluntar da Africa ake kokarin yi tare da safarar mutane da kudade, safarar miyagun kwayoyi, safarar makamai, hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba da canjin gwamnati. “Ya kamata a dauki mataki da wuri amma sai aka yi tsamanin Boko Haram matasa ne kawai masu neman tayar da hankula kuma ba a dauki matakan da suka da ce ba. “A lokacin da muka gane matsalar da muke ciki, wasu tsiraru sun mayar da harkar damar shigo da tsaffin makamai da bindigogi da sojojin mu ba za su iya amfani da shi ba a yanzu.”

Source: Twitter

Previous Post

Ronaldo Ya Bai Wa Falastinawa Dala Miliyan 1.5

Next Post

Najeriya Da Nijar Za Suyi Hadin Gwiwa Don Yaki Da ‘Yan Bindiga

Next Post

Najeriya Da Nijar Za Suyi Hadin Gwiwa Don Yaki Da 'Yan Bindiga

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2746 shares
    Share 1098 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2438 shares
    Share 975 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2143 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

November 29, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu

Kotu Ta Daure Wanda Yayiwa Kananan Yara Biyu Fyade Daurin Rai Da Rai

November 29, 2023
Gwamanatin Jahar Zamfara Ta Karyata Batun Kashe Miliyan 400 Akan Tafiye Tafiye

An Kalubalanci Dauda Akan Nada Dan Wata Jaha Shugaban Hukumar Karbar Haraji

November 29, 2023
Harin Da Sojoji Suka Kawo Mana Kamar Sun Ga ‘Yan Boko Haram–IGP

‘Yan Bindiga Sun Tafi Da Manyan Kudade Bayan Kashe Daraktan Kudi A Ogun

November 29, 2023
Zaben Kogi:Ba Zanyi Wahalar Zuwa Kotu Ba-Dino Melaye

Zaben Kogi:Ba Zanyi Wahalar Zuwa Kotu Ba-Dino Melaye

November 29, 2023
Da Dumi-Dumi: Bayan Gabatar da Kasafin Kudi, Tinubu Ya Hilla Kasar Waje

Da Dumi-Dumi: Bayan Gabatar da Kasafin Kudi, Tinubu Ya Hilla Kasar Waje

November 29, 2023
‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

November 29, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu
Labarai

Kotu Ta Daure Wanda Yayiwa Kananan Yara Biyu Fyade Daurin Rai Da Rai

November 29, 2023
Gwamanatin Jahar Zamfara Ta Karyata Batun Kashe Miliyan 400 Akan Tafiye Tafiye
Labarai

An Kalubalanci Dauda Akan Nada Dan Wata Jaha Shugaban Hukumar Karbar Haraji

November 29, 2023
‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

November 29, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu

Kotu Ta Daure Wanda Yayiwa Kananan Yara Biyu Fyade Daurin Rai Da Rai

November 29, 2023
Gwamanatin Jahar Zamfara Ta Karyata Batun Kashe Miliyan 400 Akan Tafiye Tafiye

An Kalubalanci Dauda Akan Nada Dan Wata Jaha Shugaban Hukumar Karbar Haraji

November 29, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna
  • Kotu Ta Daure Wanda Yayiwa Kananan Yara Biyu Fyade Daurin Rai Da Rai
  • An Kalubalanci Dauda Akan Nada Dan Wata Jaha Shugaban Hukumar Karbar Haraji

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In