• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Uncategorized

Ofishi Na Bai Sanya Ido Kan Kirkiro Da Matsugunan Makiyaya Ba – Osinbajo

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 30, 2019
in Uncategorized
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wakilinmu Mohammed Gambo

Ofishin Mataimakin shugaban kasa yace bai sa Ido kan kirkiro da mazaunun makiyaya da akai ma Lakabi da (Ruga Settlements) kamar yadda wasu kafafen yada labarai ke yadawa ba.

Laolu Akande, wanda shine mai tallafawa Mataimakin shugaban kasa a fannin sadarwa yace ofishin Mataimakin shugaban kasan ya musanta rahoton da yayi magana akan hakan wanda aka fitar ranar juma’a a birnin Abuja.

Mazaunun da ake kira Ruga settlements ya ban-banta da shirin bunkasa kiwo na kasa wanda gwamnonin jihohi suka amince dashi a karkashin Majalisar lura da tattalin arzikin kasa(NEC) wanda Mataimakin shugaban kasa Yemi Osibanjo yake shugabanta.

Akande yace NEC, ta amince da shirin ranar 17 ga watan Janairu bisa shawarwarin kwamitin kwararru na Majalisar, karkashin jagorancin Gwamnan jihar Ebonyi Dave Umahi.

Yace wasu gwamnonin jihohin dake cikin kwamitin da bangarorin dake aiki a karkashin NEC din sun hada da Gwamnan jihar Adamawa, na Kaduna, Benue, Taraba, Edo, Plateau, da na jihar Zamfara wadan da mafi yawan su ke fama da rikicin manoma da makiyaya.

“Shirin bunkasa kiwo na kasa wato (NLTP) na shekara ta 2019 zuwa shekara ta 2028, shiri ne da ake da niyyar kaddamar dashi a jihohi bakwai kamar jihar Adamawa, Benue, Kaduna, Plateau, Nasarawa, Taraba da jihar Zamfara kamar yadda NEC, ta amince da shi a Janairu.

Bayan nan kuma jihohi shida da suka hada da jihar Katisna, Kano, Kogi, Kwara Ondo, da Edo, suma suka nuna bukatar su na kaddamar da shirin.

Shirin na da matsaya shida wadan da ta hanyar su ne zai bunkasa kiwo a Nijeriya a bangaren kasuwanci da kuma shimfida yanayin da zai kawo zaman lafiya da adalci.

Matsaya shidan kuwa sune:-

– Saka hannu jari ga tattalin arziki.
– Sasanta rashin jituwa.
– Adalci da zaman lafiya.
– Tallafi
– Agajin gaggawa.
– Da kuma karfafa al’umma domin cigaba.

Sauran sun hada da la’akari da al’amura kamar abubuwan da suka shafi jinsi, Matasa, bincike da yada labarai da dai sauransu
Yace Gwamnatin tarayya ba zata tirsasawa wata gwamnatin jiha akan hakan ba.

Previous Post

Wata Mata Ta Chakawa Mijin Ta Wuka A Kirji

Next Post

Tsohon Shugaban Najeriya, Gawon, Ya Kawo Ziyara Jihar Zamfara

Next Post

Tsohon Shugaban Najeriya, Gawon, Ya Kawo Ziyara Jihar Zamfara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

October 3, 2023
FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

October 3, 2023
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso
Labarai

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio
Labarai

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO
Rikicin Duniya

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje
  • Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati
  • ‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In