Fitaccen dan wasan gaban Napoli, Victor Osimhen ba zai buga wasan su na ranar Lahadi ba tsakaninsu da Fiorentina da kuma gasar da za su buga ta the Super Cup a ranar Laraba da Juventus.
Hakan ya biyo ne bayan kamuwa da korona tun farkon watan Janairu.