No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Tsaro

Peter Obi ya bayyana abin da zai yi idan Yaƙi ya Ɓarke a Najeriya

Obi ya ce ya Gwammace ya mutu a Najeriya idan yaƙi ya ɓarke da ya zama mai ƴanci a wata ƙasa...

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
August 2, 2022
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 1 min read
65 5
0
Peter Obi, LP, Labour Party

Peter Obi, LP, Labour Party

Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa a Jam’iyyar Labour Party, LP, Peter Obi, ya ce ba zai yi watsi da Najeriya ba idan Yaƙi ya Ɓarke a Ƙasar.

RELATED POSTS

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022

Obi ya ce ya Gwammace ya mutu a Najeriya idan yaƙi ya ɓarke da ya zama mai ƴanci a wata ƙasa.

Ya bayyana hakan ne a yayin wani zaman tattaunawa da ya yi da mambobi sama da 1,000 na Babbar Ƙungiyarsa ta goyon bayan sa wato Peter Obi Support Network.

Peter Obi, LP, Labour Party
Peter Obi, LP, Labour Party

KARANTA WANNAN LABARIN: Yan Jam’iyar PDP Sama Da 2,500 Sun Koma APC A Jihar Kebbi

Tsohon Gwamnan Jihar Anambra ya ce da gangan ya kaucewa samun takardar izinin zama ɗan kasa a wasu ƙasashe saboda ya yi imani da Najeriya.

A cewar Obi: “Lokacin da na bar Burtaniya bayan da na zauna a can sama da shekaru 10, na mayar da duk abin da yake nasu.

“Ina mai da hankali kan Najeriya kacokan, kuma bana tunanin ina buƙatar zama na wata ƙasa idan ban gama amfani da haƙƙi da gata da aka bani ba a matsayina na ɗan Najeriya.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“Idan ba na Najeriya a yau kuma aka yi yaƙi a Najeriya, zan nemo hanyar komawa Najeriya domin in mutu a ƙasata Najeriya da in rayu cikin ƴanci a kasar wani.”

Dan Takarar Shugaban Ƙasar ya yi kira ga ƴan Najeriya mazauna ƙasashen waje da su bayar da tasu gudunmawar wajen ci gaban ƙasar.

Tags: NajeriyaPeter ObiYaƙi.
Share38Tweet24Share10
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
Labarai

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
Labarai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna
Labarai

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya
Labarai

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni
Labarai

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24
Kasuwanci

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022
Next Post
Osinbajo, Buhari

Ku Sanya har da Osinbajo a cikin wanda zaku tsige — Ƙungiyar Inyamurai ga Majalisa

Peter Obi Ba Ya Goyon Bayan IPOB---Baba Ahmed

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Makiyaya Sun Kashe Mutane Hudu A Jihar  Benuwe

Makiyaya Sun Kashe Mutane Hudu A Jihar Benuwe

March 10, 2022
Cikin Hotuna: Ibiyeomie Ya Ziyarci Wadanda Ginin Cocin Delta Ya Rufta Akan Su

Cikin Hotuna: Ibiyeomie Ya Ziyarci Wadanda Ginin Cocin Delta Ya Rufta Akan Su

January 13, 2022
Fursunonin Nijeriya 9 Da Suka Tsere Sun Shiga Hannun ‘Yan Sanda A Ghana

Fursunonin Nijeriya 9 Da Suka Tsere Sun Shiga Hannun ‘Yan Sanda A Ghana

April 23, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    932 shares
    Share 373 Tweet 233
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    30 shares
    Share 12 Tweet 8
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    717 shares
    Share 287 Tweet 179
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
  • Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
  • Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In