• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Yan Fim da Finafinai

Rahama M K Matar Bawa Maikada na Shirin Kwana Casa’in Ta Yi Auren Bazata

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 7, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
58 5
5
Rahama M K Matar Bawa Maikada na Shirin Kwana Casa’in Ta Yi Auren Bazata
86
SHARES
783
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga wakilin Dimukaradiyya Mukhtar Yakubu Kano

A dai dai lokacin da masu kallon shirin Kwana Casa’in su ke shirin su ga yadda za ta Kaya da Matar Bawa Maikada Rahama M K, Sai ga shi ta yi aure a cikin sirri.

Domin kuwa a safiyar ranar Asabar din nan 6 ga watan Nuwanban da muke ciki ne aka daura auren Jarumar da angonta a gidan su da ke birnin Kano cikin wani yanayi na sirrin da ba kowa ya Sani ba.

Daman dai Jarumar ta Dade tana shirin auren, to sai dai ba ta bayyana ba, Sai kawai aka ji ta yi auren.

Lokacin da wakilin Jaridar Dimokuradiyya ya nemi jin ta bakin ta ta wayar tarho, jarumar ta tabbatar da maganar in da ta ce;

“Daman kamar yadda na fada maka kwana uku da suka wuce zan yi aure a wannan ranar, Kuma ga shi Allah ya cika mun buri na, Kuma fatan da nake da shi Allah ya sa na samu haihuwa Kuma na mutu a dakin mijina” inji ta

Dangane da fim kuwa, jarumar ta ce, za ta ci gaba da fitowa a cikin Shirin Kwana Casa’in, Sai dai Kuma sauran fina-finai ne “babu tabbas.” A cewar ta

Tags: Rahama MK
Previous Post

Kwamishinar Muhalli da Gandun Daji ta Jihar Gombe ta sanar da Ajiye Muƙaminta

Next Post

Kasar Mexico Ta Kama Wasu Mutane Biyu Da Ake Zargi Da Yin Harbi A Bakin Teku

Next Post
Kasar Mexico Ta Kama Wasu Mutane Biyu  Da Ake Zargi Da Yin Harbi A Bakin Teku

Kasar Mexico Ta Kama Wasu Mutane Biyu Da Ake Zargi Da Yin Harbi A Bakin Teku

Comments 5

  1. Pingback: Kungiyar NAPMAIDEs Na Goyan Bayan Sanata Musa Ya Zama Shugaban Jam’iyar APC - Dimokuradiyya
  2. Pingback: Matar Bawa Maikada Na Shirin Kwana casain Rahama Mk Tayi Auri A sirance – HausaLoaded.Com
  3. Pingback: Jaruma Rahama MK ta cikin Shirin Kwana Casa’in tayi Auren Sirri – Kaitatunes.com.ng
  4. Pingback: Jaruma Rahma MK, Matar Gwamna A shirin kwana chasa'in tayi auren sirri. | HausaNovels.org
  5. Pingback: Jaruma Rahma MK, Matar Gwamna A shirin kwana chasa'in tayi auren sirri. -

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In