Rahama Sadau da Umar M. Shareef kenan yayin shirin wani sabon fim din da ta ɗauki nauyi mai suna ‘Nadeeya’. A nan, wajen daukar sashen rawa a Fim din ne tare da wani guruf din kwararrun ‘yan rawa mai suna Fahad Dance Group. Ga Fahad din nan sanye da farar riga a tsakanin jaruman biyu.