• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Rashin Malam Jamilu, Ba Rashi Ne Kawai Ga Iyalinsa Ba -Farfesa Gwarzo

said by said
August 9, 2020
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
1
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar gudanar da Jami’ar ‘Maryam Abacha American University (MAAUN)’ dake Maradin Jamhuriyyar Nijer, ta mika sakon ta’aziyyarta ga iyalai, ‘yan’uwa da kuma abokan arziki bisa rasuwar Malam Jamilu Sambo, wanda yake Malami ne a sashen sanin halayyar dan Adam ta Jami’ar.

Malam Jamilu ya rasu ne yana da shekara 54 a duniya a ranar Alhamis 6 ga watan Agustan 2020 a asibiti bayan gajeran rashin lafiya.

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, shugaban Jami’ar ta MAAUN ya mika ta’aziyyar ne a cikin wata takardar sanarwa da ya rabawa ‘yan jarida a ranar Juma’a a Kano a ranar Juma’a.

Abubakar-Gwarzo ya bayyana rashin Malam Jamilu Gambo a matsayin rashi ne ga jami’ar baki daya ba kawai ga iyalansa ba. “a yau mun sake rasa wani jajirtacce, Malam Jamilu Sambo, jigo a sashen sanin halayyar dan Adam, na Jami’ar MAAUN”. Inji Farfesa Gwarzo.

Abubakar-Gwarzo, har wala yau ya bayyana Malam Jamilu Gambo a matsayin cikakken mutum, inda ya yi addu’ar Allah ya jikansa da Rahama, ya kuma bai wa iyalai da ‘yan’uwa hakurin jure rashinsa.

Marigayin ya rasu ya bar matarsa, da ‘ya’ya uku, inda tuni aka bizne shi kamar yadda addinin Musulunci ya tanada a garin Kano.

Previous Post

Buhari ya jajanta rasuwar fitaccen ɗan kasuwar Kano Shehu Rabiu

Next Post

Mutum 32 Sun Sake Warke  Wa Daga Cutar Korona A Jihar Legas

Next Post

Mutum 32 Sun Sake Warke  Wa Daga Cutar Korona A Jihar Legas

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero
Labarai

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero
  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In