No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Rashin Sarrafa Saƙonni masu Inganci shi ne babbar matsalar Kannywood – Cewar Aminu Sheriff

abubakar by abubakar
August 4, 2020
in Labarai, Yan Fim da Finafinai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0

RELATED POSTS

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

June 24, 2022
Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

June 24, 2022
Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari  Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

June 24, 2022
Ana Zargin Wasu Jami’an DSS Sun Harbe Wani Jami’in  Soja Har Lahira A Jihar Legas

Hukumar DSS ta cafke mutune 3 da daifin Bude cibiyar rajistar masu zabe ta jabu, da karbar kudade

June 24, 2022
Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

June 24, 2022
Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

June 24, 2022
Aminu Shariff ɗaya daga cikin fitattun jaruman masana’antar Kannywood kuma mai shirya shirin ‘Kundin Kannywood’ a tashar Arewa24 dake jihar Kano, ya bayyana ra’ayinsa game da abinda yake ganin shi ne sila wajen kawo koma baya ga masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood.
Aminu Sharrif ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawarsa da kafar yada labarai ta VOA ta kafar sadarwa ta Instagram.
A cewarsa, “isar da saƙonni masu kyau a cikin fina-finai ga al’umma abu ne mai muhimmanci amma a yanzu ana fuskantar matsalar sarrafa saƙonnin masu inganci.”

Dama dai masa’antar ta jima tana shan suka kan abin da mutane sukan kira yin fina-finai masu ɓata tarbiya.

Aminu ya ce “akwai bukatar a koya wa masu rubutu da kuma masu gabatarwa yadda za su fitar da saƙonni a fim ta yadda mutane za su fahimta, domin kaucewa masu cewa fim na ɓata tarbiya.”

“Muhimmancin saƙo na ɓacewa ne a tsakanin siradin mai rubutawa da kuma mai bayar da umarni,” in ji jarumin.

http://dimokuradiyya.com.ng/rikici-ya-barke-a-masanaantar-kannywood/

Wata matsala ta daban da ya taɓo a yayin hirar ita ce rashin kudi. Jarumi Aminu ya bayyana cewa yadda ake satar fasaha a masana’antar ke sa mutane basu cin moriyar kuɗaɗen da suka zuba domin yin fim.

“Lamarin da ke sa ake rasa masu zuba hannun jari kenan a yanzu.”

Amma a wani ɓangaren ya nuna farin cikinsa kan yadda ake haska fina-finai a gidajen kallo na Sinima, a cewarsa yin hakan zai kare fina-finan Kannywood kuma zai dakile satar fahimta.

Jarumin ya  kuma jaddada muhimmancin kare al’adu da kuma harshen Hausa ta hanyar fito da su a cikin fina-finai yadda ya kamata.

Buy JNews
ADVERTISEMENT
Tags: Aminu ShariffFimInstagramKannywoodSatar fasahaSinimaVOA
ShareTweetShare
abubakar

abubakar

Related Posts

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani
Labarai

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

June 24, 2022
Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60
Labarai

Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

June 24, 2022
Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari  Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15
Labarai

Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

June 24, 2022
Ana Zargin Wasu Jami’an DSS Sun Harbe Wani Jami’in  Soja Har Lahira A Jihar Legas
Labarai

Hukumar DSS ta cafke mutune 3 da daifin Bude cibiyar rajistar masu zabe ta jabu, da karbar kudade

June 24, 2022
Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja
Labarai

Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

June 24, 2022
Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi
Labarai

Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

June 24, 2022
Next Post

An kashe sama da Miliyan 500 wajen ciyar da yara ɗalibai a yayin dokar kulle - Cewar Ministar Agaji Sadiya Umar Farouk

Watakila mu sake saka dokar kulle a Kaduna - Gwamna El-Rufa'i

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Kai ba tsaran dan takaran mu ba ne Jam’iyar PDP ta yi wa Tinubu Shagube

Kai ba tsaran dan takaran mu ba ne Jam’iyar PDP ta yi wa Tinubu Shagube

June 8, 2022

An Sanya Ranar Komawar ‘Yan JSS3 Makaranta A Kaduna

August 15, 2020
Shugaban Hukumar NYSC Ya Kaddamar da Katafaren Kamfanin Buga Littatfai A Kaduna

Shugaban Hukumar NYSC Ya Kaddamar da Katafaren Kamfanin Buga Littatfai A Kaduna

January 24, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    15 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    689 shares
    Share 276 Tweet 172
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    39 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Jam’iyyar PDP Ta Musanta Shirin Shirya Zanga-zanga Da Sunan APC
  • Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani
  • Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In