• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 20, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Rigima Ta Barke Tsakanin ’Yan Sanda Da ’Yan Sa Kai A Dandume

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 6, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
3
SHARES
23
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A ranar Juma’a da misalin karfe hudu na yamma rigima ta kaure tsakanin ’yan sandan garin Dandume da kungiyar ’yan sa kai na garin na Dandume da ke jihar Katsina. Wannan rigimar ta samo asali ne a lokacin da ’yan kungiyar su ka kamo wadansu Fulani guda 25, wadansu a ke zargin su da aikata ta’addanci a yankin, inda kungiyar ’yan sa kan su ka kashe mutum hudu daga cikinsu, sauran mutum 21 su na hannun ’yan sandan. Wakilinmu ya ziyarci garin Dandume domin gano abinda ya faru tsakanin kungiyar da jami’an ’yan sandan, inda ’yan kungiyar su ka nemi da hakumar ’yan sandan su ba su sauran mutanen da su ke zargi da ta’addancin, amma ba su ba su ba Wakilinmu ya zanta da wasu mutane, inda su ka bayyana mashi cewar, akwai wadansu daga cikinsu ba ’yan ta’adda ba ne, domin su na zaune da su shekara da shekaru kuma ya kamata a gabatar da bincike a kansu kafin a zartar masu da hukunci. Wannan lamari ya yi kamari sosai, domin an samu asarar rai, inda a ka kashe jami’in dan sanda guda daya. Tuni jami’an ’yan sanda su ka yi kokarin kwantar da rigima, saboda tunda misalin karfe 8:00 na dare jama’ar garin Dandume su ka shiga gidajensu, saboda ’yan sanda su na ta harbin iska, domin tsorata jama’a, don gudun tashin hankali tsakanin ’yan sanda da mutanen gari. Har zuwa jiya Lahadi lokacin hada wannan rahoto, al’ummar garin hankalinsu ba a kwance ya ke ba, saboda jin tsoron shigowar ’yan ta adda garin, domin ‘yan ta’addar sun shiga kauyakun kkaramar hukumar ta Dandume, inda a ka yi ta karon batta tsakanin ’yan sa kan da ’yan sanda da ’yan ta’adda a yankin. Wakilinmu ya sami labarin cewa a ranar Juma’a a na sallar Juma’a ’yan ta’addar sun kai farmaki a wani kauye da a ke kira Albasu da ke cikin karamar hukumar Sabuwa kusa da Dandume, inda wadannan maharan su ka kai farmaki daban-daban ya kai sau uku a wannan kauyen, inda su ka taba kashe mutum biyu kuma su ka yi garkuwa da mutane da yawa domin neman kudin fansa kuma su ka kara kai farmaki a wani kauyen a na yin sallar Juma’a a ka yi dauki ba dadi da su da ’yan sa kai. Wannan rashin tsaro ya addabi mutanen wadannan kananan hukumomi guda biyu na karamar hukumar Sabuwa da Dandume. Don haka su yi kira ga gwamnati da ta taimake su da jami’an tsaro, musammam sojoji a kai su wannan yankin su zauna, domin samo tsaro da zaman lafiya, kuma su tashi tsaye da addi’oi a kullum domin samun sauki a yankunan nasu.

Previous Post

Gwamna Godwin Ya Bukaci Musulmi Da Su Yi Addu’ar Zaman Lafiya A Watan Ramadan

Next Post

Ramadan: Malamai Sun Nemi A Tallafawa Mabukata

Next Post

Ramadan: Malamai Sun Nemi A Tallafawa Mabukata

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2455 shares
    Share 982 Tweet 614
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    1995 shares
    Share 798 Tweet 499
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1693 shares
    Share 677 Tweet 423
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1365 shares
    Share 546 Tweet 341
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1592 shares
    Share 637 Tweet 398
Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

March 20, 2023
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023
Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe
Labarai

Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

March 20, 2023
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu
Labarai

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa
Labarai

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023
Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

March 20, 2023
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe
  • An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu
  • DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In