• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasashen Ketare

Rikici A Guinea-Bissau: ECOWAS Ta Kammala Taro Kan Batu

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
November 9, 2019
in Kasashen Ketare
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An kammala zaman taron kungiyar Bunkasa Tattalin Arzikin Kasashen Afirka ta Yamma wato ECOWAS ko CEDEAO, wanda ya tattauna batun rikicin siyasa a kasar Guinea-Bissau a Jamhuriyar Nijar.

Rikicin dai ya samo asali ne tun bayan da shugaban kasar ta Guinea-Bissau da wa’adin mulkinsa ya kawo karshe, ya sa kafa ya shure yarjejeniyar da aka cimma, inda ya ce ya kori firaministan da majalisar dokokin kasar da ma kungiyar ECOWAS suka amince da shi tare da nada wani firaministan na daban. Sai dai kuma kungiyar ta ECOWAS ta ce ko kadan hakan ba zata sabu ba yayin da ‘yan kwanaki ne suka rage a kai ga zaben shugaban kasa a kasar ta Guinea-Bissau.

Kokarin samo mafita a rikicin Guinea-Bissau

Da yake jawabi yayin bude taron gaggawa da ECOWAS din ta kira, shugaban Jamhuriyar Nijar wanda kuma shi ne shugaban kungiyar, Issoufou Mahamadou ya yabawa takwarorinsa shugabannin kasashe da suka halarci wannan zama domin shawo kan rikicin kasar ta Guinea-Bissau, inda ya ce a shekara ta 1999 an saka batun kare afkuwar rikici da samar da zaman lafiya mai dorewa a cikin kasashe, sannan kuma aka kara da batun da ya shafi dimukuradiyya da gudanar da kyakkyawan mulki a ranar 21 ga watan Disamba na 2001 dan ganin kasashe mambobin kungiyar ta ECOWAS sun kasance masu bada misali na gari wajen harkokin mulki kuma wannan yanayi na kasar Guinea-Bissau ya saba wa tsarin kungiyar.

A wurin wannan taro dai an samu halartar shugabannin kasashen Côte d’Ivoire da Sénégal, da Ghana da Laberiya da Saliyo da Togo da Benin da kuma Nijar mai masaukin baki. Sannan akwai mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo.

Bukatar dakatar da rikici a Guinea-Bissau

A jawabinsa, shugaban hukumar kungiyar ta ECOWAS Jean-Claude Kassi Brou ya yi waiwaye ne adon tafiya wajen tunatar da mahalarta taron matakan da kungiyar ta dauka a babban zaman taronta karo na 55 da ya gudana a watan Yuli a birnin Abuja na Tarayya Najeriya na  bai wa kasar ta Guinea-Bissau talafin kudi har dalar Amirka miliyan daya da rabi domin shirya zaben. A karshen wannan zaman taro, shugabannin kasashe da na gwamnatoci na ECOWAS sun yi Allah wadai da matakin da shugaban Guinea-Bissau José Mário Vaz ya dauka na bijirewa tsarin da aka yi na sulhu, tare da yin kira ga jami’an tsaron kasar da su tsaya a matsayinsu, kana ta bukaci firaministan da shugaba Vals ya nada da ya yi murabus ko kuma ya fuskanci hukunci na takunkumi. Shugabannin kasashen Cote d’Ivoire da Gambiya da Najeriya da kuma shugaban Nijar wanda shi ne shugaban kungiyar ta ECOWAS, za su mika sakamakon wannan taro ga shugaban kasar ta Guinea-Bissau José Mario Vaz.

Previous Post

Jamus Da Amurka Za Su Tunkari Matsalolin Duniya

Next Post

Zan Jagoranci Mutane Bisa Tsoron Allah- Sakon Dan Takarar PDP Ga Al’ummar Kogi

Next Post

Zan Jagoranci Mutane Bisa Tsoron Allah- Sakon Dan Takarar PDP Ga Al'ummar Kogi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

June 5, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto
Labarai

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari
Labarai

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto
  • Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki
  • Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In