• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Rikicin Shugabanci: Yan sanda sun Garkame majalisar dokokin jihar Filato

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
November 6, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
1
Rikicin Shugabanci: Yan sanda sun Garkame majalisar dokokin jihar Filato
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar ‘yan sandan ƙasa, a yau Asabar, ta ce harabar majalisar dokokin jihar Filato za ta ci gaba da kasancewa a rufe har sai an warware dukkan matsalolin da suka dabaibaye ta.

Mataimakin Sufeto-Janar na ‘yan sanda mai kula da shiyya ta 4, Moustapha Dandaura, ne ya bayyana hakan a lokacin wani taron sulhu da ‘yan majalisar dokokin jihar, wanda aka gudanar a rikicin ‘yan sanda a Jos.

DUBA WANNAN LABARIN: 2023: Yan Katsina da Daura Sun Bukaci Gwamna Yahaya Bello ya Fito Takara

Jaridar Dimokuraɗiyya ta rawaito cewa cewa dukkan ‘yan majalisar 24 ne suka halarci taron.

Suma shugabannin majalisar, tsohon da kuma sabon Hon Sanda Yakubu da wanda aka tsige, Abok Ayuba Nuhu, a yayin taron, sun yi ikirarin cewa kowannen su ne shugaba, kuma anan ne tsohon kakakin majalisar ya ce an janye duk wasu jami’an tsaron da aka bashi.

Da yake zantawa da manema labarai bayan kammala taron, AIG Dandaura ya ce, Sufeto Janar na ‘yan sandan ya damu da abubuwan da ke faruwa a majalisar, inda ya bayyana cewa taron an yi shi ne domin samar da zaman lafiya a tsakanin bangarorin domin ganin an dawo da harkokin ‘yan majalisa domin maslahar jihar.

AIG ya umurci ’yan majalisar da su koma su sake gudanar da wani taro a cikin su sannan su kai rahoto ga ‘yan sanda kudurinsu domin jihar ta ci gaba.

Idan dai ba a manta ba a makonni biyu da suka gabata ne wasu ‘yan majalisar da ke zaman majalisar suka sanar da tsige Abok, inda suka zabi Sanda a matsayin sabon shugaban majalisar, lamarin da ke janyo cece-kuce a cikin ‘yan siyasar jihar.

Previous Post

Ɗan takarar Jami’iyyar YPP Ifeanyi Uba ya kaɗa ƙuri’ar sa, ya yaba da fitowar masu kaɗa ƙuri’a a Anambra

Next Post

Hukumaf NCC Zata Yi Gwanjon Fasahar Sadarwa Ta 5G A Ranar 13 Ga Watan Disamba

Next Post
Hukumaf NCC Zata Yi Gwanjon Fasahar Sadarwa Ta 5G  A Ranar 13 Ga Watan  Disamba

Hukumaf NCC Zata Yi Gwanjon Fasahar Sadarwa Ta 5G A Ranar 13 Ga Watan Disamba

Comments 1

  1. Pingback: BUK ta yi ƙarin girma ga ma’aikatan ta 772 - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
Labarai

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami
Labarai

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
  • Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In