• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, November 30, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Wasanni

Ronaldo ba Karamin Mutum Ba ne A Waje Na -Mohamed Salah

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 11, 2019
in Wasanni
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Liberpool, Muhammad Salah, ya bayyana cewa yana girmama dan wasa Ronaldo saboda irin tarihin daya kafa a duniya kuma bai kamata mutane su dinga tunanin hada shi da dan wasan ba saboda kowanne acikinsu salon buga wasansa daban ya ke. Salah, mai kwallaye 3 a gasar zakarun turai ya bayyana cewa wasa na biyu da zasu fafata a tsakanin FC Porto da Liberpool ba karamin wasa bane kuma zasuyi iya kokarinsu wajen ganin sun samu nasara idan sunje Portugal. Ya cigaba da cewa da shi da ‘yan wasan kungiyar ta Liberpool ne sukayi aiki tukuru sukaga sunzo wannan mataki kamar yadda kowacce kungiya tazo kuma bazasu bawa magoya baya kunya ba. Ya ce yana buga wasa a babbar kungiya a duniya mai cike da tarihi da nasarori kamar yadda shima Ronaldo yake bugawa babbar kungiya a duniya mai cike da tarihi da burin lashe manyan kofuna sai dai ronaldo din ya lashe kofunan da bai taba lashewa ba. Ya ci gaba da cewa babu dan wasan da zai iya kai wata kungiya wasan karshe shi kadai dole sai da hadin kan ragowar yan wasa da magoya baya da kuma mai koyarwa da shugabanni da kuma likitoci amma Ronaldo yana iya yin wannan bajinta saboda haka dan wasane ba kamar kowa ba. Salah ya ce, ya na fatan lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallo na duniya na shekara mai zuwa inda yace yasan duka larabawan da suke duniya suna goyon bayansa domin ganin ya zama babban dan wasa kuma yana alfahari da yadda yake samun goyon baya. A karshe kuma yace yana fatan ‘yan wasan kungiyarsa zasu cigaba da dagewa domin ganin sun kafa tarihin lashe gasar firimiyar Ingila bayan da kawo yanzu sune a mataki na farko akan teburin gasar da tazarar maki daya a tsakaninsu da Manchester City sai dai City din tanada kwantan wasa daya bayan kowa ya buga wasa na 33.

Tags: ba karamin dan wasa baneronaldo vs Salah
Previous Post

Inter Milan na shirin daukar Antonio Conte a matsayin Manaja

Next Post

Majalisar Dattijai Ta Amince Da Kafa Jami’ar Aikin Gona A Zuru

Next Post

Majalisar Dattijai Ta Amince Da Kafa Jami’ar Aikin Gona A Zuru

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2747 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2439 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2143 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Matar Da Ta Mari Mijinta Akan Yayi Hira Da Wata,Ta Kare A Kurkuku

Matar Da Ta Mari Mijinta Akan Yayi Hira Da Wata,Ta Kare A Kurkuku

November 30, 2023
Zaben Nijeriya Ya Zama Iya Kudinka Iya Shagalinka-Shehu Sani

Kada Wanda Ya Karkatar Da Kudaden Da Aka Ware Wa Fannin Tsaro-Shehu Sani

November 30, 2023
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023
An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

November 30, 2023
Matar Da Ta Mari Mijinta Akan Yayi Hira Da Wata,Ta Kare A Kurkuku
Labarai

Matar Da Ta Mari Mijinta Akan Yayi Hira Da Wata,Ta Kare A Kurkuku

November 30, 2023
Zaben Nijeriya Ya Zama Iya Kudinka Iya Shagalinka-Shehu Sani
Labarai

Kada Wanda Ya Karkatar Da Kudaden Da Aka Ware Wa Fannin Tsaro-Shehu Sani

November 30, 2023
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703
Labarai

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Matar Da Ta Mari Mijinta Akan Yayi Hira Da Wata,Ta Kare A Kurkuku

Matar Da Ta Mari Mijinta Akan Yayi Hira Da Wata,Ta Kare A Kurkuku

November 30, 2023
Zaben Nijeriya Ya Zama Iya Kudinka Iya Shagalinka-Shehu Sani

Kada Wanda Ya Karkatar Da Kudaden Da Aka Ware Wa Fannin Tsaro-Shehu Sani

November 30, 2023
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Matar Da Ta Mari Mijinta Akan Yayi Hira Da Wata,Ta Kare A Kurkuku
  • Kada Wanda Ya Karkatar Da Kudaden Da Aka Ware Wa Fannin Tsaro-Shehu Sani
  • Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In