No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Babu Alfanu Ko kadan cikin raba Kasa: Ministan Sufuri Rotimi Amaechi

daudawa by daudawa
March 27, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0

Ministan Sufurin Tarayya Rotimi Amaechi ya ce babu abinda raba kasar nan ko sake mata tsari zai haifar idan ba koma baya ba.

RELATED POSTS

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023

Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023

May 27, 2022
Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano

Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano

May 27, 2022

Amaechi ya kara da cewa rashin adalci ne a dora alhakin tabarbarewar al’amuran kasar nan kan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.

Har ila yau ya ce babu yadda za a yi kasar nan ta ci gaba muddin yan kasa ba su nuna kishi da son juna ba.

Amaechi yana wadannan kalamai ne a yayin gabatar da wata Lakcha a gurin taron fadakarwa na Jami’ar Kalaba mai taken “Abinda Ya fi KArfin mu: Ayoyin tambaya kan kasar nan da Kuma alkiblar Kasar.

Ministan ya ce matsalar fatara a kasar ba za ta kau muddin ba a magance matslar talauci da sauran rashin kshin kasa ba.

Da yake tsokaci Shugaban Jami’ar Kalaba Farfesa Florence Obi ya jinjina wa Ministan bisa samun halartar taron inda ya alkwarta cewa jami’ar za ta ci gaba bunkasa harkar ilmin jami’o’i a bangaren ta.

Buy JNews
ADVERTISEMENT
ShareTweetShare
daudawa

daudawa

Related Posts

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023
Labarai

Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023

May 27, 2022
Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano
Labarai

Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano

May 27, 2022
Next Post

Tirela ta Murkushe Mutane Uku har Lahira a Ogun

Ka Shafa wa Kan ka ruwa, Gargadin Koriya ta Arewa ga Joe Biden

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Shugaba Buhari Ya Amsa Goron Gayyata Zuwa Jamhuriyar Kasar Czech

Shugaba Buhari Ya Amsa Goron Gayyata Zuwa Jamhuriyar Kasar Czech

February 18, 2022
Kotu

Ɗan Shekara 16 ya bayyana lokacin da ya fara Fashi da Makami

January 16, 2022
Burkina Faso: Rikici Ya Barke A Wajen Bikin Binne Wasu Jandarmomi 36 Da Aka Kashe A Inata

Burkina Faso: Rikici Ya Barke A Wajen Bikin Binne Wasu Jandarmomi 36 Da Aka Kashe A Inata

November 24, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
  • Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
  • Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In