No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Tsaro

Rundunar Sojin Ƙasa ta ƙaryata Sunayen dake yawo cewa ta Ɗauki Soji Kashi na 83

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
May 13, 2022
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Rundunar Sojin Ƙasa ta ƙaryata Sunayen dake yawo cewa ta Ɗauki Soji Kashi na 83

Rundunar Sojin Ƙasa ta ƙaryata Sunayen dake yawo cewa ta Ɗauki Soji Kashi na 83

RELATED POSTS

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022

Rundunar Sojin Ƙasa ta ƙaryata wani adireshin daya sanar daya fito da Sunayen Mutanen da suka samu nasarar samun aikin Soji kashi na 83, inda ta bayyana shi a matsayin Ƙarya ne.

Daraktan Jami’in Hulɗa da Jama’a na Sojin Birgediya-Janar Onyeama Nwachukwu a cikin wata sanarwa daya fitar a Abuja a ranar Alhamis, yayi gargaɗi ga Al’umma dasu zama masu kula da ƴan Damfara.

Hatimin Sojin Ƙasa
Hatimin Sojin Ƙasa

KARANTA WANNAN LABARIN: An cafke Kansila da AK-47 kusa da Maɓoyar Ƴan bindiga a Kaduna

Nwachukwu ga bayyana cewar wannan sunayen da aka fitar ba komai bane illa Damfara da aiki masu Damfara, wanda suka ƙware wajen cutar Al’umma.

“Ana sanar da Al’umma cewa Adireshin da za’a ɗauki Jami’an Soji kashi na 83 an buɗe shi ne a ranar 7 ga watan Maris kuma har yanzu yana nan buɗe.

“Za’a kuma a kulle a ranar Juma’a 13 ga watan Maris.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“A saboda haka wannan wallafaffen sunaye dake yawo a Kafafen Sada Zumunta a jefar dashi”, Inji shi

Tags: Ɗaukar Soji Kashi na 83.Sojin Ƙasa
Share1Tweet1Share
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
Labarai

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
Labarai

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Next Post
Hatimin Sojin Ƙasa

Rundunar Soji ta cafke Jami'ai 3 kan saida Harsashi ga Ƴan bindiga

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Buhari ya amince da biyan Alawus na Tsaffin Sojoji

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
YANZU-YANZU: Yan sanda sun tarwatsa taron masu zanga-zanga a Abuja

YANZU-YANZU: Yan sanda sun tarwatsa taron masu zanga-zanga a Abuja

June 12, 2021

DPR Ta Haramta Amfani Da Wayoyin Salula A Gidajen Man Fetur

August 24, 2020
Mutum Daya Ya Mutu,Wasu Da Dama Sun Jikkata  Yayin Da ‘Yan Daba Suka Farmaki  Gidan Igboho A Ibadan

Mutum Daya Ya Mutu,Wasu Da Dama Sun Jikkata Yayin Da ‘Yan Daba Suka Farmaki Gidan Igboho A Ibadan

February 12, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In