No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Rundunar Sojin Saman Nigeria Ta Bada Tabbacin Murkushe Ta’addancin ‘Yan Ta’adda Babu Jimawa

By Ahmad Nura Hassan

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
November 16, 2021
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
Rundunar Sojin Saman Nigeria Ta Bada Tabbacin Murkushe Ta’addancin ‘Yan Ta’adda Babu Jimawa

Shugaban hafsan sojin sama Air Marshal Isiaka Oladayo Amao, ya bada tabbacin cewa nan bada jimawa ba za’a kakkabe ‘yan ta’adda da ‘yan fashi da ke addabar ‘yan Najeriya.

RELATED POSTS

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023

Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023

May 27, 2022
Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano

Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano

May 27, 2022
Gawuna ya lallasa Sha’aban Sharaɗa, ya lashe Zaɓen Fidda Gwani na Jam’iyyar APC a Jahar Kano

Gawuna ya lallasa Sha’aban Sharaɗa, ya lashe Zaɓen Fidda Gwani na Jam’iyyar APC a Jahar Kano

May 27, 2022

Amao ya bayyana haka ne a ranar Talata yayin zaman kare kasafin kudin 2022, a gaban kwamitin rundunar sojin sama na majalisar dattawa.

Ya ce an lalata ‘yan ta’addan tare da kassarasu tare da yi musu asarar mayaka da makamai, wanda ya sa da yawa daga cikinsu suka mika wuya da radin kansu. “Hakan da ake bukata cikin dabara tuni aka tsara taswira don murkushe ragowar ‘yan ta’addan da ke kai hare-hare a kauyuka da sansanonin sojoji da nuna cewa har yanzu suna da karfi.

“A bisa babban aikin rundunar sojin sama da sauran sojoji gaba daya, ana kare martabar yankin Najeriya daga ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga, wadanda nan da wani lokaci, za a kawar da su gaba daya,” in ji shi.

Ya ce kamar yadda aka yi amfani da kasafin kudin shekarar 2021 ga rundunar sojin sama ta hanyar da ta dace wajen hukunta masu tada kayar baya da ‘yan ta’adda da kuma kyautata jin dadin jami’ai, haka nan za a yi amfani da kason na shekarar 2022 ta hanyar da ta dace. “A yayin da ake fuskantar kalubalen da ake fuskanta, taka tsan-tsan da rikon amana sun kasance jagorar aiwatar da kason kasafin kudin da rundunar sojojin saman Najeriya ta yi,” in ji shi.

Kafin zaman majalisar ya shiga rufe kofa, shugaban kwamitin Sanata Bala Ibn Na’Allah (APC, Kebbi) ya umurci sojoji da su yi amfani da duk abin da suke da shi wajen fatattakar ragowar ‘yan tada kayar bayan da kuma karbe dazuzzukan da ‘yan fashi, masu garkuwa da mutane da duk wani nau’in masu laifi ke amfani da shi.

“Rundunar sojin sama da kuma karin sojoji gaba daya sun cancanci yabo daga ‘yan Najeriya dangane da yaki da ‘yan tada kayar baya da ‘yan bindiga amma ‘yan Najeriya na son a fatattaki wadannan makiyan kasa gaba daya da wuri.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“A gare mu a wannan kwamiti da kuma a Majalisar Dokoki ta kasa, muna bukatar a ba da kudade ta fuskar sayan makamai, kayan yaki da inganta jin dadin jami’ai cikin azama a cikin sojoji za a yi shi tun da shi kansa tsarin mulki shi ne tsaro da jin dadin ‘yan kasa,” in ji shi.

Tags: Air Marshal Isiaka Oladayo Amaosanata Bala Ibn na Allah
ShareTweetShare
Ishaq Dabai

Ishaq Dabai

Related Posts

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023
Labarai

Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023

May 27, 2022
Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano
Labarai

Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano

May 27, 2022
Gawuna ya lallasa Sha’aban Sharaɗa, ya lashe Zaɓen Fidda Gwani na Jam’iyyar APC a Jahar Kano
Siyasa

Gawuna ya lallasa Sha’aban Sharaɗa, ya lashe Zaɓen Fidda Gwani na Jam’iyyar APC a Jahar Kano

May 27, 2022
Next Post
Gbajabiamila Yayi Kira Da A Fara Kama Ma’aikatan Lafiya Dake Bada satifiket Na Karya Na Cutar COVID-19

Gbajabiamila Yayi Kira Da A Fara Kama Ma’aikatan Lafiya Dake Bada satifiket Na Karya Na Cutar COVID-19

An Kashe Uwa Da Danta Dan Shekara 2 A Jihar Delta

An Kashe Uwa Da Danta Dan Shekara 2 A Jihar Delta

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Wani Magidanci Yayiwa Wata Yar Shekara 13 Fyade, Har Sai da Ta Mutu a Jihar Delta

Wani Magidanci Yayiwa Wata Yar Shekara 13 Fyade, Har Sai da Ta Mutu a Jihar Delta

December 9, 2021

Ƴan sanda sun kama wani matashi mai garkuwa Da Mutane A Sumaila Ta Jihar Kano~Kiyawa

April 21, 2021
Gwamna El’rufa’i Ya Bayyana mahimmancin Jam’iyar APC wajen gina Al’umma ~Sanata Uba Sani

Gwamna El’rufa’i Ya Bayyana mahimmancin Jam’iyar APC wajen gina Al’umma ~Sanata Uba Sani

September 22, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
  • Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi
  • Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In