• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, September 26, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Sabon Salon Yin Garkuwa Da Mutane, A Jihar Kano

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 24, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Yanzu masu garkuwa da mutane a Kano sun canza taku. Abin da ya faru ga ‘yar uwata yayin da za ta dawo daga asibitin International Clinics da ke Sabon Gari, misali ne.

Ranar nan mijinta ya kai ta asibiti don ta yi awo da nufin bayan ta gama za ta wuce gidan mahaifiyarta don haka sai ya ce mata ta dauki A daidaita sahu (Keke Napep) saboda ba zai samu damar dawo da ita gida ba.

Tun kafin ta fita daga motar, mijin nata ya umurce ta da ta kashe wayarta saboda kar ta je wajen likita ana kiranta. Ai kuwa ta kashe wayar, maimakon ta sa a jaka, sai ta daure a karshen zaninta.

Bayan ta kammala da asibiti sai ta fito ta tari mai A daidaita a kan ya kai ta Goron Dutse. Suna cikin tafiya, sai mai A daidaitan ya roke ta, don Allah bari ya kai sako a kan hanyarsu. Ai kuwa sai ga su a wani katon gida. Suna zuwa ya yi waya, wai ga sakon ya kawo. Aka bude gida, ya shiga da ita.

Nan da nan ta budi baki ta ce: me za mu yi kuma a nan? Ai kuwa a nan take sai ta ji duka ta ko’ina. Suka fito da ita daga A daidaitan suka dinga dukanta sai da ta wahala sannan suka tambayi wayarta.

Ta ce ba ta da waya cikin kuka. Suka duba jakarta babu waya. Suka ce, waye mijinta? Ta ce, mai shara ne a asibitin da ta fito, wajensa ta je. Suka ce, waye ubanta? Ta ce, maigadi ne. Sai suka ci gaba da dukanta, duk da haka ta ki gaya mu su gaskiya, ta yi ta kwarma ihu tana kuka.

Duk abin nan da ke faruwa ashe ogansu yana sama yana kallo. Sai gashi ya sauko ya zo ya dinga yi mu su fada, wai don me za su kawo masa irin wannan mata ko waya ba ta da shi saboda tsiya? Yaya za a samu wani abu wajen iyayenta ko mijinta? Ya ce su mai da ita saboda wannan kaya za ta zame mu su. Aka ce a samo wasu su zo su maida ita.

Ta ce, a wurin akwai mata birjik, kafin a zo maida ita wasu daga cikinsu suke ce mata, kin yi sa’a, an kawo ki da La’asar za ki tafi da Isha. Wasunsu suka ce sun jima a wannan wuri, ba a zo an kawo kudin karbarsu ba.

‘Yar uwar tawa ta ce, ta ga A daidaita sun fi 100 a wajen. Kuma duk aikinsu ke nan. A haka dai aka hadata da mutane biyu, daya na tukawa daya yana rufe da bakinta, sai da suka yi nisa suka ingizo ta kasa, suka gudu.

Ta tashi tana ta ihu, jama’a suka taru. Ta fito da wayarta, mutanen wajen suka kira mijinta saboda ta rude. Ashe a Rijiyar Zaki suka ajiye ta. Mijinta ya je ya dauke ta.

Na yi wannan rubutu ne don jan kunnen ‘yan uwana mata, kada ki yarda idan aka dauke ki, a ce za a ajiye sako a wani wuri.

Previous Post

Da Dumi Dumi: A Gobe Alhamis Buhari Zai Kai Ziyara Jihohin Lagos Da Borno

Next Post

Ba Kwadayin Mulki Ya Sa Na Ke Goyon Bayan Sanata Lawan Da Gbajabiamila Ba –Tinubu

Next Post

Ba Kwadayin Mulki Ya Sa Na Ke Goyon Bayan Sanata Lawan Da Gbajabiamila Ba –Tinubu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2705 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2411 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2198 shares
    Share 879 Tweet 550
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2078 shares
    Share 831 Tweet 520
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1503 shares
    Share 601 Tweet 376
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

September 26, 2023
Ku Tabbatar Kunyi Aiki Tare Da Kowane Dan Jam’iyya A Cikin Mulkinku-Tinubu Ga Sabbin Shugabannin APC

Tinubu Ya Taya Yan Najeriya Murnar Watan Maulud Ya Bukaci Su Taya Kasar Da Addu’oi

September 26, 2023
Gwamnatin Jahar Ogun Ta Hana Bukukuwan Ranar Samun Yancin Kai

Gwamnatin Jahar Ogun Ta Hana Bukukuwan Ranar Samun Yancin Kai

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako
Siyasa

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety
Labarai

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya
Labarai

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2
  • Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety
  • Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In