A wanann rana ta Alhamis hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya wato FIFA ta fitar da tsaiwar Jaddawalin kowacce ƙasa wato wanda ta saba fitarwa a duk wata kenan.
Ga jerin sunayen ƙasashe guda 20 na sabon jaddawalin da hukumar ta fitar a wannan rana ta Alhamis.
1. Belgium
2.France
3. Brazil
4. England
5. Portugal
6. Spain
7. Uruguay
8. Argentina
9.Croatia
10. Colombia.
11. Mexico
12. Italy
13. Denmark
14. Germany
15. Netherlands
16. Switzerland
17. ChiWales
18. Poland
19. Sweden
20. Wales.
Nan gaba a wani watan hukumar zata sake fitar da wani sabon jaddawalin na tsaiwar ƙasashe.