Wasu Malaman addini a jihar Kaduna dake Najeriya na kokawa dangane da kafa majalisar kula da harkokin addinai da gwamnatin jihar ta yi domin kula da yadda a ke gudunar da wa’azi.
Malaman dai na ganin aikin bada shawara ga masu wa’azi shi ne zai fi dacewa da majalisar amma ba sanya masu takunkumi ba.
Zamu kawo muku cikakken rahoto daga baya.