No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Sai ka nuna mana inda muka lalata bututun Mai a Najeriya — IPOB ga Buhari

Ƙungiyar masu fafutukar Kafa Ƙasar ta tunatar da Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari cewa ƙasashen yamma tuni sun san ko su waye keda alhakin lalata bututun a Najeriya

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
June 22, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
3 0
1
IPOB, Biafra

IPOB, Biafra

Sai ka nuna mana inda muka lalata bututun Mai a Najeriya — IPOB ga Buhari

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Ƙungiyar Tsagerun Kafa Ƙasar Biafra ta bayyana maganganun da Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari yayi cewa ita ke da alhakin lalata bututun da Gwamnati ta sanya a matsayin “abun dariya, abun jin kunya, kuma cikakkiyar ƙarya”.

Ƙungiyar masu fafutukar Kafa Ƙasar ta tunatar da Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari cewa ƙasashen yamma tuni sun san ko su waye keda alhakin lalata bututun a Najeriya.

IPOB, Biafra
IPOB, Biafra

KARANTA WANNAN LABARIN: Gwamnan jihar Kebbi ya amince da kudaden garatuti na naira billiyan 3 ga ma’aikatan jihar

A cikin wata sanarwa daga Sakataren Yaɗa Labaru na IPOB Emma Powerful ya fitar, yace ga Buhari ya gayawa Amurka da sauran Ƙasashen yamma cewa IPOB keda alhakin lalata bututun mai a yankin Niger Delta ya nuna cewa “tunanin sa gajere ne, kuma marar hange akan abubuwan dake faruwa a Ƙasar.

Powerful ya ƙara dacewa Shugaban Ƙasa ya zabi nuna rashin wayewar sa da kasawar Gwamanatin sa wajen haɗa bayanan sirri na ƙwarai akan wannan zargi da yake yi masu.

Ya ƙalubalanci Shugaba Buhari daya nuna wa Duniya inda Ƙungiyar IPOB ta lalata bututun mai a Ƙasar.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Yace “mai yiwuwa Gwamnatin Fulani bata san cewa Ƙasashen yamma ba sakarkaru bane, jahilai, marasa tunani da hangen nesa, kamar yadda yayi tunani, akan wannan jawabi da yayi.

“Shugaban Ƙasa ya kamata yasan cewa Ƙasashen yamma tuni sun san su waye keda alhakin lalata bututun a Najeriya, da wanda suke amfana. Wannan wane irin sarƙaƙiya ne a Najeriyar Buhari.

Tags: BuhariBututun MaiIPOB
Share2Tweet1Share1
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
Nyesom Wike, Peter Obi

Yanzu-Yanzu: Peter Obi na ganawar Sirri da Gwamnan Rivers Wike, a Gidan sa na Fatakwal Ɗan

Babu Wata Shaida Dake Nuna Yan Takarar Jam’iyar APC Na Baiwa Deleget Kudade—– Abdullahi Adamu

Yanzu-Yanzu: Bayan Tururuwar Ficewa Daga APC, Shugaban Jam'iyar Na Ganawa Da Sanatocinta

Comments 1

  1. Pingback: Yanzu-Yanzu: Peter Obi na ganawar Sirri da Gwamnan Rivers Wike, a Gidan sa na Fatakwal Ɗan - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
‘Yan Sanda Sun Kama Mutane Biyar Da Ake Zargin Masu Satar Mutane Ne, Da Wasu ‘Yan Fashi A Jigawa

Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta cafke wani mutum da laifin yiwa yarinya ‘yar shekara 14 fyade a gidan aurensa

April 21, 2022

KORONA: An Fasa Koma Wa Makaranta A Nijeriya

July 9, 2020
Kungiyar ASUP Na Dab Da Tsunduma Yajin Aiki A Fadin Nigeria

Kungiyar ASUP Na Dab Da Tsunduma Yajin Aiki A Fadin Nigeria

February 17, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In