A daren jiya an fafata wasannin mako na uku na gasar zakarun nahiyar turai wasannin da wasu manyan suka sha kashi ciki harda Manchester United da kuma Paris Saint Germain.
Ga jerin sakamakon wasannin da aka fafata a dare na jiya Laraba:
RB Liepzig 2 – 1 Paris Saint Germain
Istanbul 2 – 1 Manchester United.
Zenith 1 – 1 Lazio.
Sevilla 3 – 2 Kransnodar.
Chelsea 3 – 0 Rennes.
Club Brudge 0 – 3 Brussia Dortmund.
Barcelona 2 – 1 Dynamo Kyiv.
Ferencavaros 1 – 4 Juventus.
Akwai alamun tabbas wasu manayan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafan za a iya korarsu tun a rukuni ganin yadda sukeshan kashi sosai da sosai a gasar ta zakarun nahiyar turai.