Sakamakon Wasu Akwatunan Zaɓe Kenan Da Suka Fara Fitowa Daga Katsina
sakamakon zaben wasu mazabu dake cikin mazabar Faskari ward da aka kammala kirga kuru’un akwatunan
1. Kofar gidan Dan Hadeja
Zaben gwamna
APC 81
PDP 51
Majalissar jiha
APC 87
PDP 47
KARANTA WANNAN LABARIN: Zaben Gwamnoni: Yadda Ake Amfani Da Masu POS Wajen Siyan Ƙuri’a
2. Kofar gidan Wada Bayis
Zaben gwamna
APC 119
PDP 51
Majalissar jiha
APC 122
PDP 48
3. Akwatin Government Day
Zaben gwamna
APC 112
PDP 119
Majalissar jiha
APC 116
PDP 115
4. Akwatin garin Cinjim
Zaben gwamna
APC 97
PDP 148
Majalisar jiha
APC 77
PDP 157
5. Akwatin kofar gidan Marafa
Zaben gwamna
APC 37
PDP 40
Majalissar jiha
APC 41
PDP 39
6. Akwatin Zamfarawa
Zaben gwamna
APC 80
PDP 65
Majalissar jiha
APC 80
PDP 65