• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Sako da babbar murya zuwa ga Datti Assalafy – Sani Zangina Daura

Daga Sani Zangina Daura

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
November 4, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
26 1
0
Sako da babbar murya zuwa ga Datti Assalafy – Sani Zangina Daura
37
SHARES
337
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Sako zuwa ga Datti Assalafy.

Duk Addini ko Akidar da Dan Adam yake so yabi, ko yake bi, to fa lallai yana bukatar rayuwa kafin ya iya bin wannan addinin ko akidar.

Dama dai nasan cikakken sunanka ne dana maka martanin daya dace dakai, toh amma baka da sunan yanka bare na uba da zan yi amfani da shi wajen kiranka da sunan.

Toh amma tunda ka sauya wanda kake ganin kafi aminta dashi toh sai muce Allah raka daki gona.

In kana da karfin hali da har zaka yiwa Malami irin Sheikh Nuru Muhammad Khalid rashin kunya, toh kana bukatar zarra da zaka iya bayyana kanka da cikakken suna da adireshinka.

Sheikh Muhammad Nuru Khalid cikakken malamin Ahlus Sunnah ne, wanda baya bukatar amincewarka ko iyayen gidanka.

Duk kashe – kashen da ake yi a kasarnan musamman a arewacin Najeriya Malamanmu sunyi shiru wadanda kai da ire irenka da kuke da awar sune ahlus Sunnah na gaskiya.

Sheikh Albanin Gombe an dakatar dashi dan ya fadi gaskiya, Abu Ammar a katsina an kama shi sau da yawa saboda ya fitar da gaskiyar, ga misalai irin su Malam Bala Lau Malam Kabir Gombe duk basu fada ba. An kamo Sheikh Bello Yabo tun daga Sokoto har kaduna dan ya fadi gaskiya.

Inda kawai kuka fi auki shi ne inda za adora gwamna kan mumbari a yaudareshi yayi wa’azi ya bada kudi, tunda ku dai in zaku samu kudi toh rayuwar bayin Allah ba a bakin komi take ba, a wajen ku.

DUBA WANNAN LABARIN: Gwamnan Neja ya gaza bayyana gaban majalisa akan lokaci domin gabatar da kasafin 2022

Abinda kuka fi aminta dashi shi ne me yasa ake maulidi, kuma me yasa baza abari ba? Ko kai aka tambaya cewa yaushe za abar maulidi bana tunanin zaka iya bayar da amsa dai dai da tambayar da aka yi maka.

Sheikh Muhammad Nuru Khalid cewa yayi abar zagin mai maulidi ko sukar shi, domin shima mai maulidi ya daina aibata wanda baya maulidi tare da jira har muje gaban mai abun ya yiwa kowa hisabi.

Saboda haka ina mai jamaka kunne da lallai ka kula da harshenka kan wadannan kalaman da kake sukar Malaminmu dasu.

Previous Post

Majalisa ta rage yawan Kasafin Kuɗi sabudda ƙarancin Kuɗaɗen Shiga a Jahar Zamfara

Next Post

Yan Sanda Sun Tabbatar Da Garkuwa Da Tsohon Manajan Hukumar NPA A Jihar Kano

Next Post
Yan Sanda Sun Tabbatar Da Garkuwa Da Tsohon Manajan Hukumar NPA A Jihar Kano

Yan Sanda Sun Tabbatar Da Garkuwa Da Tsohon Manajan Hukumar NPA A Jihar Kano

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In