• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, September 26, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Sallah Babba: Gwamnatin Tarayya Ta Shelanta Litinin Da Talata A Matsayin Hutu

Mustapha Haruna Khalifa by Mustapha Haruna Khalifa
August 8, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin tarayya ta shelanta ranakun Litini 12 ga watan Agusta da Talata 13 ga watan Agusta a matsayin ranakun hutu domin shagulgulan Sallar, Eid-Al-Kabir, 2019. Babban sakatare a ma’aikatar harkokin cikin gida, Lauya Georgina Ehuriah, wacce ta shelanta hakan a madadin gwamnatin tarayya, ta taya al’ummar Musulmi murna da wannan lokacin. Ta yi kira ga daukacin ‘yan Nijeriya da ke nan cikin gida da waje, da su yi amfani da wannan lokacin na bukukuwan Eid-Al-Kabir, wajen nuna soyayya da jin kai, zaman lafiya da sadaukarwa kamar yanda Manzon tsira Annabi Muhammadu (SWA), ya koyar da mu. Ta kuma umurci ‘yan Nijeriya da su guji duk wani nau’I na tashin hankali su hada hannu da gwamnatin tarayya wajen gina kasa wacce ke dawwame a bisa tafarkin zaman lafiya, da gina kakkarfan kasa Nijeriya, domin cimma manufofin mataki na gaba. A cewar sanarwar, wacce daraktan yada labarai da hulda da jama’a na ma’aikatar, Mohammed Manga, ya fitar, babbar sakatariyar ta tabbatar da aniyar gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, na kare rayuka da dukiyoyin ‘yan Nijeriya, ta kara da cewa, an umurci dukkanin hukumomin tsaro da ke karkashin ma’aikatar da su tabbatar da sun samar da cikakken tsaro, kafin, a lokacin da kuma bayan bukukuwan na Sallar ta, Eid-Al-Kabir. Lauya Ehuriah, ta taya ‘yan Nijeriya murnar da fatan gudanar da shagulgulan na Sallar Eid-Al-Kabir, lami lafiya.

Tags: Sallah Babba: Gwamnatin Tarayya Ta Shelanta Litinin Da Talata A Matsayin Hutu
Previous Post

Ku Tsammaci Bala’in Ambaliyar Ruwan Sama – NIHSA

Next Post

’Yan Majalisa 21 Sun Amince Da Shirin Tsige Mataimakin Gwamnan Kogi

Next Post

’Yan Majalisa 21 Sun Amince Da Shirin Tsige Mataimakin Gwamnan Kogi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2705 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2411 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2198 shares
    Share 879 Tweet 550
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2078 shares
    Share 831 Tweet 520
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1503 shares
    Share 601 Tweet 376
Nigerian Court of Appeal

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

September 26, 2023
Ku Tabbatar Kunyi Aiki Tare Da Kowane Dan Jam’iyya A Cikin Mulkinku-Tinubu Ga Sabbin Shugabannin APC

Tinubu Ya Taya Yan Najeriya Murnar Watan Maulud Ya Bukaci Su Taya Kasar Da Addu’oi

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal
Labarai

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako
Siyasa

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety
Labarai

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara
  • INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2
  • Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In