• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Uncategorized

Sanarwa

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 8, 2019
in Uncategorized
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamna Ganduje, Da Sarkin Kano, sun yi musayar gaishe-gaishe, a lokacin da Sarkin na Kano, ya taya Gwamna Ganduje murna a kan sake zabensa da aka yi a karo na biyu.

Daga Abba Anwar

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ya yi musayar gaisuwar Sallah tare da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, a Abuja, a daren Juma’ar nan da ta gabata.

Shugabannin biyu sun gana, sun kuma taya juna murna a kan samun nasarar kammala azumin watan Ramadhan da kuma bukukuwan Sallah.

Dukkanin shugabannin sun yi kira ga al’ummar Musulmi da su ci gaba da yin koyi da abubuwan da suka koya a lokacin azumin na Ramadhan.

Sarki Sanusi, ya yi amfani da wannan damar wajen taya Gwamna Ganduje murna a kan nasarar da ya samu na sake cin zaben gwamna a karo na biyu. Ya kuma yi wa Gwamnan fatan samun nasara a mulkin na shi na tsakanin 2019 zuwa 2023.

Domin neman samun kyakkyawar dangantaka a tsakanin hukumomin biyu na Jihar ta Kano, tattaunawar a tsakanin su za ta ci gaba.

Hamshakin mai kudin nan ne kuma dan kasuwa haifaffen Kano, Aliko Dangote da kuma shugaban kungiyar gwamnonin Nijeriya, Dakta Kayode Fayemi. Suka shirya taron sasantawan, ba wai shugaba Buhari ne ba, kamar yanda wani sashen manema labarai suke ta faman yadawa.

Anwar shi ne babban Sakataren yada labarai na Gwamnan Jihar Kano.

Previous Post

Rasha: An kama dan jarida mai binciken kwa-kwaf

Next Post

An Nada Sabon kwamishinan ‘Yan Sanda A Jihar Neja

Next Post

An Nada Sabon kwamishinan 'Yan Sanda A Jihar Neja

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2280 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2053 shares
    Share 821 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?
Labarai

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?
  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In