• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, September 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Sarakuna 5 Na Fuskantar Tsigewa A Zamfara Saboda Ayyukan ‘Yan Bindiga

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
October 12, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kwamitin da gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya kafa, a ranar Juma’a ya mika rahotonsa, inda ya zargi wadansu manyan sojoji da Sarakunan gargajiya da hannu wajen hare-haren da ‘yan bindiga ke kai wa a jihar Zamfara.

An kafa Kwamitin ne a watan Yuli, wanda tsohon Sufeto Janar na ‘yan Sandan Nijeriya, Muhammad Abubakar ya jagoranta. Inda aka dora masa alhakin bankado hanyoyin da za su magance matsalar tsaro a jihar.

Rahoton Kwamitin ya ba da shawarar korar wadansu jami’an soja tare da tumbuke wadansu Sarakunan gargajiya.

Muhammad Abubakar ya shaidawa gwamnan cewa; akwai bukatar a tumbuke Sarakuna 5 tare da Hakimai 33 da wadansu masu Unguwanni wadanda ake da tabbacin suna da hannu wajen ayyukan ‘yan bindiga a jihar har na tsawon shekara 10.

Har wala yau Kwamitin ya zargi sojoji har guda 10 wadanda suka kai matakin Ofisoshi tare da wadansu jami’an ‘yan sanda da wadansu fararen hula da suke goyon bayan ‘yan bindigar wadanda suka kashe daruruwan al’ummar da ba su ji ba su gani ba. Tare da kona kauyuka da kuma tarwatsa gonaki da abinci da kuma kiwo.

Da yake maida jawabi, gwamnan ya yiwa Kwamitin alkawarin tabbatar da shawarar da suka bayar ba tare da yi wa wani wata alfarma ko tsoron wani ba. Gwamnan ya ce ba zai yadda wata alaka ta addini ko ta kabilanci ko ta jini ko ta yanki ta hana shi daukar matakan da suka dace ba.

Sannan ya ce; wadanda kuma gwamnatin jihar ba za ta iya hukuntawa ba saboda a dokance gwamnatin jiha ba ta da ikon haka, to za su mika su zuwa ga gwamnatin tarayya domin a hukunta su.

Da aka tuntubi Kakakin rundunar Atisayen Hadarin Daji A Zamfara, wato Oni Orisan, ya ce ba zai ce komai ba dangane da rahoton, saboda bai samu wani bayani ba.

Previous Post

Ranar 16 Ga Oktoba Zamu Tsaida Kasarnan Cik, In Ji TUC

Next Post

Buhari Ya Nemi Hadin Kan Rasha Don Gamawa Da Boko Haram

Next Post

Buhari Ya Nemi Hadin Kan Rasha Don Gamawa Da Boko Haram

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2703 shares
    Share 1081 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2410 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2196 shares
    Share 878 Tweet 549
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2073 shares
    Share 829 Tweet 518
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1501 shares
    Share 600 Tweet 375
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

September 23, 2023
Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

September 23, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Karbo Bashin Dala Miliyan 163 Domin Noman Alkama-Shettima

Najeriya Ce Alfaharin Kasashen Nahiyar Afirika-Shettima

September 23, 2023
Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Saka Dokar Gani Da Harbi Ga Masu Hakar Ma’adinai A Fadin Jahar

Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Saka Dokar Gani Da Harbi Ga Masu Hakar Ma’adinai A Fadin Jahar

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa
Siyasa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
Siyasa

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako
  • PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
  • Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In