• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Uncategorized

Sarki Sunusi Na II, Ya Kashe Naira Miliyan 29 A Kamfanin Airtel, A Yin Waya Kadai -Muhuyi Magaji

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 2, 2019
in Uncategorized
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Baban Khausar Imam

Tun Bayan da aka Shiga Ce-Ce-Ku- Ce Game da Tuhumar da Hukumar Amsar Korafe-Korafe da yaki da cin Hanci da Rashawa ke yi ma Sarki Sunusi na II, na yin Wadaka da dukiyar Masarauta Har Miliyan Dubu Hudu ba Bisa Ka’ida ba, Jaridar Dimokuradiyya ta Dukufa domin Bayyana Muku Gaskiyar Abin da ke tafiya.

Wakilinmu Baban Khausar Imam, ya Zanta da shugaban Hukumar Barista Muhuyi Magaji, inda ya ce, Mu an Kawo mana Rubutaccen Korafi ne daga cikin Gidan Sarautar Kano, inda Masu korafi suka nemi mu Shiga cikin Lamarin domin a Samu Adalci a Masarautar.

Kadan daga Abin da Korafin ya Kunsa shine, Masarauta tana Wadaka da Walkajami da Asusun Masarautar ba Bisa Ka’ida ba kuma ga Hujjojin su Bayan mun Dauki dogon lokaci muna Nazarin Hujjojin da suka ba mu sai muka ga lallai Akwai kanshin Gaskiya.

Wannan Yasa muka Dubi Sashe na 4 na Kundin Tsarin Tafiyar da Masarauta da Yadda ake Kashe kudade a Masarauta, Bayan nan sai Muka fara Gayyatar wadanda abin ya shafa.

Wadanda suka halarci Kiran da muka yi musu sun ba da Jawabin su a Rubuce Iya Gwargwadon Abin da suka sani wasu kuma suka Ce ba za su samu zuwa ba amma duk abin da za a tambaye su a Shirye suke da su ba da Amsa.

Mutum Hudu kuma daga Cikin su suka ki Amsa Kiranmu kuma suka ki Ba da Uzuri, Tsawon Lokaci Muna Tura Musu da Tuni, amma Suka Share Waje suka yi Zaman suka ce An ki Zuwa din ba za a zo ba.

Wannan Yasa muka dubi Dokokin da suka kafa Wannan Hukuma ta mu inda Muka Nemi Izinin Kotun Majistare Madaukaiya, kan cewa ta bamu dama mu kamo wadannan Mutane da suka ki Amsa Gayyatar mu Haka Siddan.

Domin cikin Binkicen da muka yi mun Gano wasu Lambobin Wayar Tafi da Gidanka na Iyalan Sarki Sunusi na II, da aka rika tura musu katin Waya na Ba gaira babu dalili amma aka sanya Kudin cikin Jerin Kudin da aka Kashe domin yin hidimar Masarauta har Naira Miliyan Ashirin da Tara.

Ku Biyo mu Za mu Cigaba Gobe, don jin Yadda aka kashe Sauran Naira Biliyan Hudun.

Previous Post

Tsaro: An Cafke Wata Mata Da Ta Kashe ‘Yarta Mai Watanni 17 Da Haihuwa

Next Post

Babban Kalubaken Dake Gaban Mata A Yanzu

Next Post

Babban Kalubaken Dake Gaban Mata A Yanzu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5
Labarai

Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna
Labarai

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a
Labarai

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5
  • Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna
  • ‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In