• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Satar Kayan Moto: Kotu ta yanke wa wani dan kasuwa, hukunci wata 18 a gidan gyaran hali

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
June 25, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
Satar Kayan Moto: Kotu ta yanke wa wani dan kasuwa, hukunci wata 18 a gidan gyaran hali
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

• Kutu ta yanke wa wani dan kasuwa hukuncin zaman gidan gyaran hali, na tsawon watanni 18, ko biyan naira dubu saba’in, a mai makon zaman gidan yarin.

•Lamarin ya faru ne a Kafanchan da ke jihar Kaduna, a yau juma’a.

• Sai da mai laifin, ya amsa laifin shi, kafin Kotun ta yanke mai hukuncin, kamar yadda doka ta tana da.

A yau juma’a, Wata Kotun majistiri dake Kafanchan a jihar Kaduna, ta yanke wa wani dan kasuwa mai shekara 25 hukuncin zaman gidan gyaran hali na tsawon watanni 18 bisa zarkin satan kayan mota.

Mai shari’a Mr Mishael Bawa ne ya yanke kewa mutunmi me suna Jonathan Kagarko hukuncin, bayan Kotun ta kama shi da laifin satan kayayyakin da ake zargin sa dashi.

Sai dai Alkalin Kotun ya Kuma bashi zabin biyan taran naira dubu saba’in, a mai makon zaman gidan jarum din da zai yi.

KARANTA WANNAN LABARIN: Wata makaranta zata fara amsan kudin Crypto

Jami’in dan sanda Mai gabatar da kara Insfecta Isah Hassan ya bayyana wa Kotun cewa, “Wani mai suna Mr John Madaki ne, ya kawo rahoton afkuwan lamarin a ofishin yan sandan yankin a ranar 24 gawatan Mayun shekarar 2021” inji shi.

Hassan ya ce, Wanda ake zargi ya shiga gidan Wanda yakawo karar ne, inda ya cire mashi kis-ta-ta, da madubin motar shi.

“Lokacin da aka tuntubi Wanda ake zargin, ya tabbatar da cewa ya aikata laifin, Kuma ya roki Kotun da ta sassauta misi wurin yanke hukunci” inji jami’in.

Inda a nan take Kotun ta yanke mai hukuncin daurin gidan gyaran hali kamar yadda sashin doka na 125, takwas cikin baka, na shekarar 2017, ta ta nada.

Previous Post

Kano: Wata makaranta zata fara amsan kudin Crypto a matsayin kudin makaranta

Next Post

An saki sakamakon Jarabawar JAMB na 2021

Next Post
Hukumar JAMB ta soke cibiyo 25 da ake rubuta jarabawar wannan shekara

An saki sakamakon Jarabawar JAMB na 2021

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1439 shares
    Share 576 Tweet 360
Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023
Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

June 3, 2023
Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

June 3, 2023
Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba
Labarai

Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
Al'ajabi

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba
  • Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
  • Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In