Gidan Talabijin na TV3 ta ƙara kawo wani shiri mai suna Date Rush Show, Wanda ta ƙaddamar a jiya.
Wasu mahalarta gasar musamman Eugenia tuni ta shiga rayuwar mazauna Ghana, ta yanda take magana.
A lokacin da wasu ke jjndaɗi, wasu Kuka suke yi, inda abun da suke yi ya taɓa zuciyar masoyan su.
KARANTA WANNAN LABARIN: Gwamnatin Gombe Ta Dauki Nauyin Dalibai 700 Da Suka Canza Sheka Zuwa Wasu Jihohi
A cewar wani Saurayi, wanda bazai iya amincewa da abinda idanuwa sa, suka gano masa ba a jiya, inda yaga budurwar shi ta haƙiƙa, na neman masoyin gaskiya.
Duk da bai faɗi sunan ta budurwar sa daga cikin masu halartar shirin, amma dai akwai yiwuwar cewa an kusa yin waje dashi a zuciyar masoyiyar tashi.