A gasar Seria A ta Kasar Italiya kuwa, wasan da aka fafata a yau, tsakanin Juventus da Sassuola an tashi wasan da 1-2.
Sassuola ta jefa kwallaye biyu a ranar Juventus, yayin da ita kuma ta samu nasarar cilla kwallo daya a komar kifin Sassuola.
Juan Luca Sacchi Wanda shine Mai busa a wasan, yayin da aka buga wasan a filin wasa na Allianz Stadium.
Yanzu haka dai Juventus na mataki na 7 da maki 15 a teburin gasar, yayin da Sassuola ke mataki na 9 da maku 14 a teburin.