• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Sha’aban Sharada Ya Ƙaddamar Da Takararsa A ADP Bayan Shan Kayi A APC

Sauya shekar tasa tazo ne bayan da ya sha kayi a jam'iyyar APC

Ibrahim Hassan Hausawa by Ibrahim Hassan Hausawa
September 3, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
8 0
0
Sha’aban Sharada Ya Ƙaddamar Da Takararsa A ADP Bayan Shan Kayi A APC
11
SHARES
102
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tsohon mai baiwa shugaban kasa Muhammadu shawara wato Sha’aban Ibrahim Sharada, ya kaddamar da takararsa ta gwamnan Kano a zaben 2023.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa Sha’aban Sharada shine dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar birnin yanzu haka.

Taron kaddamar da takarar tasa ya gudana a cibiyar horas da matasa ta Sani Abacha Youth Center dake Karamar hukumar Kumbotso.

KARANTA ANAN: Yajin Aikin ASUU: FG Ta Jaddada Ci Gaba Da Tafiya Kan Tsarin Babu Aiki Babu Biya

Sha’aban Sharada dai ya tsaya takarar fitar da gwani a zaben fidda gwani da aka gudanar, amma kuma ya sha kayi, wannan ya sanya shi ficewa daga jam’iyyar APCn zuwa jam’iyyar ADP.

An dai kai ruwana kan batun takararsa ta gwamna a jamiyyar ADP, tsakaninsa da Haruna Koguna, wanda ya samu tikitin takarar a zaben fidda gwanin jam’iyyar.

A wani labarin kuma: Ban Taba Cewa Wike Ba Uban ‘ya’yansa Bane – Shugaban PDP Ayu

Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Iyorchia Ayu ya musanta cewa ya raina gwamna Nyesom Wike.

A wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar din nan, tsohon shugaban majalisar dattawan ya nisanta kansa daga wasu shafukan sada zumunta da suka yi ta ambato shi yana wulakanta shugaban Ribas.

Previous Post

Yajin Aikin ASUU: FG Ta Jaddada Ci Gaba Da Tafiya Kan Tsarin Babu Aiki Babu Biya

Next Post

Gwamnatin Legas Ta Bada Umurnin Komawa Makarantu Ranar Litinin

Next Post
Gwamnatin Legas Ta Bada Umurnin Komawa Makarantu Ranar Litinin

Gwamnatin Legas Ta Bada Umurnin Komawa Makarantu Ranar Litinin

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Magajin El’Rufa’i a Matsayin Minista Da Wasu 2

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Magajin El’Rufa’i a Matsayin Minista Da Wasu 2

October 4, 2023
NSCDC
Labarai

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar
Labarai

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft
Labarai

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai
  • Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa
  • Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In