• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 20, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Uncategorized

Shiga Shirgin Yan Siyasa Yasa Shima Mahaifin Sarki Sanusi Sauka Daga Kujerar Sarautar Kano Karfi Da Yaji

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 19, 2019
in Uncategorized
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi I wanda ya yi mulkin shi daga shekarar 1905 zuwa 1990, kaka ga Sarkin Kano na yanzu, Mai Martaba Muhammadu Sanusi II, ya yi mulki na shekaru biyar ne kawai, daga baya aka takura shi akan sai ya yi ajiye mulkin. legit, tace An ce Sarkin ya kasance bai iya gabatar da mulki ba saboda yawan son shiga harkar siyasa da yake dashi, hakan ne ya sanya dole aka cire shi daga mulkin.

Alamu sun nuna cewa Sarkin na yanzu, Muhammadu Sanusi II shi ma yana fuskantar irin wannan yanayi, inda gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ya nuna rashin jin dadin sa akan wasu abubuwa da ya ke yi a jihar.

Hakan ne ya tilasta gwamnatin jihar kirkirar wasu sababbin masarautun yanka guda hudu wadanda za su ragewa Sarkin Kano matsayi a jihar, bayan gwamnan jihar ya aika da dokar gurin majalisar jihar, majalisar ta amince da dokar inda aka kara sababbin masarautu guda hudu a fadin jihar. Wadanda suka hada da masarautar Bichi, Gaya, Karaye, da kuma Rano.

Wani abin mamaki kuma shine, babu wata kungiya, ko wani babba arewa ko fadar shugaban kasa da ta sanya baki akan lamarin, duk sun barshi ya ji da kansa.

Sai dai kuma, shahararren mai kudin nan na nahiyar Afirka Alhaji Aliko Dangote, shi ne kadai wanda ya shiga lamarin, inda ya roki gwamnan jihaar akan kada ya cire Sarkin daga kujerar shi, amma Ganduje ya nuna dole sai ya cire shi.

Majiyar ta ce, “Gwamnan ya gayawa Dangote ya je ya sanar da Sarkin cewa ya zabi abu daya a cikin guda uku da zai gindaya masa: ko ya yi murabus da kansa, ko kuma gwamnati ta cire shi da karfin tsiya, ko kuma gwamnati ta kirkiro wasu sababbin masarautun yanka guda hudu a jihar. Ganduje ya bayyanawa Dangote cewa dole zai aiwatar da daya daga cikin wadannan ka’idoji guda uku da ya gindaya, tunda har sarkin ba zai daina shiga harkar siyasar jihar ba. Amma ba dan Dangote ba da tuni Ganduje ya cire Sarkin daga kujerar shi,” in ji shi.

Previous Post

Ba Zan Fasa Karatu Na Ba Yadda Na Saba -Malamin Da DSS Suka Kama

Next Post

Mun Kwato Tiriliyoyin Kudade Daga Barayin Gwamnati -EFCC

Next Post

Mun Kwato Tiriliyoyin Kudade Daga Barayin Gwamnati -EFCC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2455 shares
    Share 982 Tweet 614
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    1995 shares
    Share 798 Tweet 499
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1693 shares
    Share 677 Tweet 423
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1365 shares
    Share 546 Tweet 341
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1592 shares
    Share 637 Tweet 398
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

March 20, 2023
Mohammed Ya Sake Lashe Zaben Gwamna Karo Na Biyu A jihar Bauchi

Mohammed Ya Sake Lashe Zaben Gwamna Karo Na Biyu A jihar Bauchi

March 20, 2023
Da Dumi-Dumi: Ɗan Takarar APC Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Sakkwato

Da Dumi-Dumi: Ɗan Takarar APC Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Sakkwato

March 20, 2023
An Kaiwa Jami’an EFCC Hari a Kaduna

Da Ɗumi-Dumi: INEC Ta Ayyana Zaben Gwamna Kebbi da ‘Inconvlusive’

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato
Labarai

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu
Labarai

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP
Labarai

Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

March 20, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato
  • PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu
  • Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In