Matar gwamnan jihar Gombe kenan lokacin da ake rantsar da mijinta yau a matsayin gwamna Hakika shigarta ta birgeni.
Kai da ganinta bazata iya tikar rawa a gaban dattawan gariba, kamar yarda muka hangi matar gwamanna wani gari kwanaki tana kwasar shoki a gaban manyan gari.