• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Shin ya dace a baiwa mai auri saki mata? Wani lokaci akwai gangancin iyaye wajen jefa ya’yan su wajen mazaje baragurbi

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 24, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
1
SHARES
11
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Fulani Shuaibu

Mai karatu dole sai kayi hakuri kan wannan nazarin da nayi game da batun mata da yarjejeniyar Aure a tsakani, dole idan aka taba masoyin ka babu chakka sai kaji ba daidai ba koda kuwa babu yawa.

Anya Iyaye basa bayar da muhimmiyar Gudunmawa wajen sake-saken Aure da wargajewar hadin kan Yara a tsakanin gidajen Iyaye.

Zan dora alkalami na a kan Jarumin masanaantar shirya fina finan Hausa wato Kannywood, Jarumi Adam A Zango Wanda zai yi Aure a Jihar Kebbi karshe makon nan da muke a ciki, Kuma Auren shine karo na shida daga shekarar 2006 zuwa yau 2019.

Tayaya mutun zai dunga Auren Yaran mutane Kuma Yara masu kananan Shekaru amma ya dunga sallamar su kamar Awaki, amma Iyayen mu har yanzu sun kasa hukunta shi.

Shin ya dace Iyayen mu su dunga daukar Ya’yan da suka haifa da cikin su suna bayar da su ga mazaje kawai saboda suna so Ya’yan su suyi Aure da wuri?

Wai dama ba wajibi bane Iyaye su dunga bincikar Mazajen da Ya’yan su zasu Aura saboda samar musu Mazaje na gari masu kishin su dana Ya’yan su?

Lallai Iyayen safiyya dake Kebbi ya kamata ku binciki Jarumi Adam A Zango kafin ranar Daurin Aure gudun kada ku saka Yarinyar ku a halin ha’ula’i.

Yaran sa shida Iyayen su daban daban ina amfanin wannan, shin Ya’yan Jarumin zasu iya samun hadin kai a tsakanin Yan’uwan su, ina taya gida kai a rarrabe.

Abun da Al’umma da Kuma Iyayen Safiyya zasu duba shin yaya aka yi Adam A Zango yake sallamar matayen daya Aura? Shin mene ne dalilin daya saka baya iya rike mata? Shin ya dace a baiwa Wanda yayi Aure karo biyar a tsakanin shekaru 13 mata ya Aura? Tayaya zaayi ace duk cikin Matan daya Aura babu ta kirki?

Ina mai baiwa masu karatu na hakuri lallai wadannan batutuwan abun dubawa ne koda kuwa bazaa fahimce ni ba.

Previous Post

Ba Kwadayin Mulki Ya Sa Na Ke Goyon Bayan Sanata Lawan Da Gbajabiamila Ba –Tinubu

Next Post

Wasu Macizai Sun Hana Shugaban Liberiya, Zama A Ofis

Next Post

Wasu Macizai Sun Hana Shugaban Liberiya, Zama A Ofis

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2280 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2053 shares
    Share 821 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?
Labarai

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?
  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In