Daga: Ibrahim Hassan Hausawa
Shirin Dimokuradiyya shiri ne dake duba batutuwa da dama.
Wasu lokutan ya kan kalli harkar siyasa, Batun Lafiya, Tattalin arziki Zamantakewa da sauran su.
Shirin na yau wakilan Dimokuraɗiyya TV sun tattauna da Farfesa Usman Yusif kam Batutuwan da shafi Najeriya.
Danna bidiyon kasa domin kalla👇👇👇