Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya wa shugabannin hafsoshin tsaro anini. Manjo Janar Leo Irabor – Babban hafsan tsaro yana daga cikin wadanda shugaba Buhari ya sanya wa anini.
Haka zalika Manjo Janar Attahiru – Babban hafsan sojan ƙasa shima an sanya masa aninin.
Shima Air-Vice Marshal I.O Amao – Babban hafsan sojan sama shugaba Buhari ya sanya masa anini.
Sao Rear Admiral A.Z Gambo – Babban hafsan sojan ruwa Air-Vice Marshal I.O Amao shima shugaba Buhari sanya masa anini.