Shugaban Ƙaramar Hukuma Ya Kafa Dokar ta ɓaci a Karu, Jahar Nasarawa

Shugaban Ƙaramar Hukumar Karu a jihar Nasarawa, James Thomas, ya kafa dokar hana fita a yankin domin duba matsalar tsaro. Dokar hana fita za ta takaita zirga-zirgar ababen hawa, da rufe dukkan gidajen sinima, Mashaya da gidajen kwana, da duk wasu ayyuka a Ƙaramar Hukumar Karu. KARANTA WANNANLABARIN: Gwamna Abiodun ya taya Pantami murnar samun Lambar … Continue reading Shugaban Ƙaramar Hukuma Ya Kafa Dokar ta ɓaci a Karu, Jahar Nasarawa