Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya nada Mista Muazu Jaji Sambo daga jihar Taraba a matsayin sabon minista.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan ne ya bayyana hakan a wata takarda da shugaban ya rubutawa zauren majalisar a ranar Talata.
Ya bukaci majalisar dattawa da ta tantance tare da tabbatar da wanda aka zaba domin nada shi
Cikakkun bayanai zai zo anjima…