• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Shugaban Majalissar wakilai ya dauki nauyin karatun Yara 38 a garin Abuja

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
June 27, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Shugaban Majalissar wakilai ya dauki nauyin karatun Yara 38 a garin Abuja
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

• Femi ya dauki dauyinbkaratun na kasassu guda 38 a garin Abuja.

• Yayi hakan ne amastayin kyautar bikin tunawa da ranar haihuwar sa.

• Y Kuma yi alkawarin cigaba da tallafawa masu bukata ta musamman.

Shugaban majalissar wakilai Femi Gbajabiamila ya dauki nauyin karatun Yara 38 masu fama da bukata ta musamman, a wata makaranta dake babban birnin tarayya Abuja, a matsayin kyautar murnar cikan shi, shekara 59 da haihuwa.

Shugaban ya kuma bai wa wadanda suka amfana da shirin, kyautar kayan makaranta, takalma, da jakuna makaranta, lokacin gudanar da Taron a makarantar L.E.A na Anguwan Guragun dake Karmajiji a babban birnin tarayya Abuja.

KARANTA WANNAN LABARIN:  Hadarin Mota ya kashe mutun 11 yayin da 22 suka sami raunika

Shugaban ma’aikaaltan Gbajabiamila, Sanusu Garba Eikiji ne ya wakilcin Shugaban Majalissar, Wanda ya ce, hakan zai tallafa wajan inganta wal-walar masu bukata ta musamman a yankin.

Eikiji ya kuma tunatar jama’a yadda Gbajabiamila ya gabatar da kudurin inganta rayuwar masu bukata ta musamman a majalissar wakilai, lokacin da yake bikin cika shekara 58 a shekarar 2020. Inda ya ce, hakan ya nuna yadda yake nuna damuwar sa, kan al’umar yankin, tunda yake ziyartan yankin kuma yake damuwar darayuwar kya’kyan su.

A karshe ya Kuma yi alkawarin cigaba da tallafawa al’umar yankin, da kuma tabbatar da inganta wal-walar su.

Previous Post

Jami’ar Legas za ta dakatar da dalibarta da ta kashe saurayinta mai shirin talabijin

Next Post

Gwamnonin APC sun amince da karin wa’adin da a kayi wa Mai Mala Buni

Next Post
Gwamnonin APC sun amince da karin wa’adin da a kayi wa Mai Mala Buni

Gwamnonin APC sun amince da karin wa'adin da a kayi wa Mai Mala Buni

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5
Labarai

Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna
Labarai

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a
Labarai

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5
  • Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna
  • ‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In