• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Shugabannin Arewa ta tsakiya sun buƙaci Buhari ya kori Hafsoshin tsaron ƙasar nan.

abubakar by abubakar
September 8, 2020
in Labarai, Rikicin Duniya, Siyasa, Tsaro
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugabannin yankin Arewa ta tsakiya a Najeriya sun buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kori manyan hafsoshin tsaro saboda gazawarsu wajen kawo ƙarshen matsalar tsaro.

Gamayyyar dattawan yankin ƙarƙashin inuwar (CNCE) ta ce kiran ya zama dole saboda rahoton hukumar Kwastam da ke cewa mayaƙan Boko Haram sun yi sansanonin a yankin da nufi kai hare-hare hare a Abuja.

“Muna baƙin cikin cewa babu jihar Arewa ta tsakiya da ba ta fama da hare-haren ‘yan ta’adda ko kashe-kashe, alhalin a bayan an san yankin da zaman lumana,” inji ƙungiyar.

Shugaban CNCE Usman Bida da sakatarensa Moses Okudu sun ce rahoton hukumar Kwastam “shi ne irinsa na farko a tarihin Najeriya” sakamakon gazawar “tara bayanai” daga hukumomin tsaro.

CNCE ta ce rahoton hukumar Kwastam na taruwar ‘yan Boko Haram a Abuja ya isa zama hujja a kan gazawar shugabancin tsaron da ke buƙatar a fara da sallamar manyan hafsohi kafin komai.

http://dimokuradiyya.com.ng/ni-kadai-ke-da-ikon-sauya-hafsoshin-tsaron-nijeriya/

Sanarwar na zuwa ne bayan Rundunar Tsaro ta Najeriya ta sanar da cewa ta riga ta sha gaban masu niyyar kai harin.

Sanarwar da kakakin runduanr tsaro, Manjo Janar John Enenche ta fitar a ranar Lahadi ta ce dakarun soji a tsaye suke domin daƙile duk wata barazana, ya kuma buƙaci mazauna da su kwantar da hankalinsu su ci gaba da harkokinsu.

Wannan dai ba shi ne karon farko da aka sha yin kira da shugaba Buhari ya tisa ƙeyar manyan hafsoshin ba, saboda zarginsu da gazawa.

A baya shi da kansa ya yi musu kashedi inda ya ce ƙoƙarin da suke yi bai wadatar ba wajen samar da tsaro a ƙasar nan, mai fama da hare-haren Boko Haram da barayin shanu da masu garkuwa da mutane da ‘ya fashin daji da rikicin manoma da makiyaya da na ƙabilanci da masu tayar a ƙayar baya.

Tags: boko haramBuhariHafsoshin tsaroMatsalar TsaroShugabanin ArewaSojiTA'ADDANCIYan tada ƙayar baya
Previous Post

Buhari ya bayyana dalilin da yasa gwamnatinsa ta amince da ƙarin farashin Mai dana Wutar Lantarki.

Next Post

Ban ga dalilin da zai sa wannan gwamnatin ta ƙara Farashin Mai ba – Atiku.

Next Post

Ban ga dalilin da zai sa wannan gwamnatin ta ƙara Farashin Mai ba - Atiku.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi
Labarai

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
  • Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In