• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Siyasa Ba Za Ta Hana Ni Harkar Fim Ba, inji Sani Musa Danja

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 4, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
3 0
2
Siyasa Ba Za Ta Hana Ni Harkar Fim Ba, inji Sani Musa Danja
4
SHARES
39
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga wakilin Dimukaradiyya Mukhtar Yakubu kano.

Fitaccen Jarumi a Masana’antar finafinai ta kannywwod Sani Musa Danja ya bayyana cewar Siyasa da wasu harkoki da ya ke yi, ba za su hana shi fitowa a fim ba.

Jarumin ya bayyana Hakan ne a lokacin tattaunawar su da Dimukaradiyya dangane da Maganar da a ke yi a Kan sa cewar a yanzu ya fi mayar da hankalin sa a Siyasa fiye da fim da aka San shi da shi tun asali, in da ya ke cewa.

“Duk wanda ya sanni da harkar fim ya sanni Kuma ta dalilin sa ne duniya ta sanni duk wani abu na rayuwa da na samu duk ta dalilin fim ne don haka babu yadda za a yi na bar harkar fim”.

Ya ci gaba da cewa “Ko ita Siyasar ai Sai da na fito a fim na yi suna sannan hakan ya ba ni damar shiga Siyasar a lokacin mulkin Jonathan, wanda a lokacin ne mutune suka ga na shiga cikin Siyasa sosai. Kuma bayan Siyasa ai Ina tallan kamfanoni kamar Glo da sauran manyan kamfanoni da kungiyoyi na duniya, duk hakan bai sa na daina fim ba saboda shi fim sana’ata ne da aka sanni da shi, don haka babu yadda za a yi na bar fim”.

Daga karshe ya yi Kira ga Gwamnati da ta bayar da goyon baya ga masu harkar fim, saboda harka ce da miliyoyin mutane su ke samun aikin yi a cikin ta wadda yin hakan zai sa mutane su samu aikin yi su rabu da zaman jiran aiki, domin dogaro da Kan su.

Tags: Masana'antar KannywoodSani Danja
Previous Post

Obiano Ya Ayyana Ranar Alhamis Da Juma’a A Matsayin Ranar Hutun Zaben Gwamna A Jihar

Next Post

Gwamnan Neja Ya Kaddamar Da Kwamitin Da Zaiyi Bincike Kan Kashe-Kashe Dake Faruwa A Jihar

Next Post
Gwamnan Neja Ya Kaddamar Da Kwamitin Da Zaiyi Bincike Kan Kashe-Kashe Dake Faruwa A Jihar

Gwamnan Neja Ya Kaddamar Da Kwamitin Da Zaiyi Bincike Kan Kashe-Kashe Dake Faruwa A Jihar

Comments 2

  1. Pingback: Gwamnan Neja Ya Kaddamar Da Kwamitin Da Zaiyi Bincike Kan Kashe-Kashe Dake Faruwa A Jihar
  2. Pingback: Zaben Anambra: Dillalan Man Fetur zasu dakatar da kasuwancin su daga Yau - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In