• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, June 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Siyasa: Kotu ta kori Giadom daga jam’iyyar APC.

abubakar by abubakar
June 24, 2020
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
1
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kotu ta dakatar da Mataimakin Babban Sakataren Jam’iyyar APC Victor Giadom daga shiga dukkanin wasu al’amuran  jam’iyyar ko shiga duk wasu harkokinta.

Wata babbar  Kotu dake zamanta a Jihar Ribas, ta bayar da hukuncin ne washegarin ranar da Majalisar zartarwar Jam’iyyar APC ta Jihar Ribas ta dakatar da shi. Reshen jam’iyyar ya kuma gabatar wa uwar jam’iyyar da Worgu Boms ya maye gurbin Giadom, kuma jam’iyyar ta rantsar da Boms din a ranar Litinin.

A hukuncin da aka yanke, Mai shari’a C. Nwogu na Babbar Kotun Jihar Ribas ya ce, “An bayar da umurni na wucin gadi da ke hana wanda ake kara daga gabatar da kansa a matsayin jami’i ko dan jam’iyya… ko kuma cin gajiyar duk wani hakki ko alfarmar da ‘yan jam’iyya ke da ita.

Tun a ranar Litinin dama wata kotu ta dakatar da Giadom daga gabatar da kansa a matsayin Shugaban jam’iyyar na kasa na wucin-gadi, mukamin da ya nada kansa bayan Kotun daukaka kara ta tarayya ta dakatar da shugaban jam’iyyar na kasa Adams Oshiomhole daga shugabancin jam’iyyar.

https://dimokuradiyya.com.ng/an-bawa-sirikin-ganduje-rikon-shugabancin-jamiyyar-apc-na-wucin-gadi/

Nada kansa da Giadom ya yi a matsayin shugaban riko sabanin Prince Hilliarda Eta da jam’iyyar ta nada, ya sa shugabancin jam’iyyar APC dakatar da Giadom din bisa zarginsa da zubar da mutuncin jam’iyyar.

A hukuncin kotun, Mai Sharia C. Nwogu ya ce, tunda har Majalisar zartarwar Jihar ta dakatar da shi, to Giadom kar ya sake ya shiga harkokin jam’iyyar har sai kotun ta gama sauraron shari’ar.

Hukuncin na zuwa ne a sharia’ar karar da Okechukwu Chidor Ogbonna da kuma Mac-Lords Peterson suka shigar suna karar jam’iyyar APC; shugabanta na riko a jihar Ribas, Igo Aguma; Victor Giadom da kuma Golden Chioma.

Kotun ta kuma dage sauraron karar zuwa ranar 9 ga watan Yuli.

Tags: BomGiadomRibasSiyasa
Previous Post

Zaɓen fidda gwani: Kotu ta hana Gwamna Obaseki shiga takara a jam’iyyar PDP.

Next Post

Dokar kulle ta jawo ƙaruwar shan miyagun kwayoyi a Najeriya – Cewar Hukumar (NDLEA).

Next Post

Dokar kulle ta jawo ƙaruwar shan miyagun kwayoyi a Najeriya - Cewar Hukumar (NDLEA).

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2602 shares
    Share 1041 Tweet 651
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2343 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2132 shares
    Share 853 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1908 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Da Dumi-Dumi: ICPC Ta Gano N258m Da Aka Boye A Ma’ajiyar Banki, Ta Kame Manajojin Bankin

ICPC Ta Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kuliya Bisa Zargin Badakalar Ayyukan Yi

June 6, 2023
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

June 6, 2023
Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

June 6, 2023
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023
NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109  Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109 Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

June 6, 2023
Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

June 6, 2023
Da Dumi-Dumi: ICPC Ta Gano N258m Da Aka Boye A Ma’ajiyar Banki, Ta Kame Manajojin Bankin
Rikicin Duniya

ICPC Ta Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kuliya Bisa Zargin Badakalar Ayyukan Yi

June 6, 2023
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ICPC Ta Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kuliya Bisa Zargin Badakalar Ayyukan Yi
  • Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa
  • Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In