• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Siyasa: Matan Jam’iyar PDP 3,000 ne suka sauya sheka zuwa Jam’iyar APC

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 11, 2021
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Siyasa: Matan Jam’iyar  PDP 3,000 ne suka sauya sheka zuwa Jam’iyar  APC
2
SHARES
22
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Sama da mata dubu uku na jam’iyyar PDP ne a jihar Kwara suka fice daga jam’iyyar adawa zuwa jam’iyyar (APC) mai mulki.

Masu sauya shekar wadanda akasari sun fito ne daga unguwar Ibagun dake karamar hukumar Ilorin ta Gabas a jihar, sun bayar da misali da yadda Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya hada da mata da kuma fitowar Alhaja Falilat Mohammed a matsayin shugabar mata ta jam’iyyar APC ta jihar wanda hakan shine dalilin ficewarsu daga PDP.

Gwamna AbdulRazaq ne ya tarbi wadanda suka sauya sheka zuwa APC, wanda ya samu wakilcin mashawarcinsa na musamman kan harkokin siyasa, Alhaji Abdullateef Alakawa yayin da shugaban jam’iyyar, Prince Sunday Fagbemi, ya samu wakilcin sakataren jam’iyyar APC na jihar, Alhaji Mustapha Ishowo.

Wakilin gwamnan ya samu goyon bayan shugaban masu rinjaye a majalisar, Abubakar Olawoyin da sauran jiga-jigan jam’iyyar.

Da suke jawabi a madadin wadanda suka sauya sheka, Alhaja Balikis Abdulrauf da Fatima Tajudeen, sun bayyana cewa irin baiwar da gwamnan ya yi da kuma baiwa mata fifiko yasa suka koma jam’iyyar APC.

Sun yi la’akari da shirye-shiryen karfafa mata daban-daban da gwamnan ya aiwatar a cikin shekaru biyu da suka gabata tare da nada mata a cikin manyan ma’aikatun gwamnati, sun kara da cewa jihar Kwara ta fi yawan mata a matsayin mambobin majalisar ministocin kasar.

Matan, wadanda suka yi alkawarin ci gaba da marawa gwamnatin Gwamna AbdulRazaq baya, sun roke shi da ya amsa kiraye-kirayen da ake yi masa na neman tazarce a shekarar 2023 domin amfanin talakawan kasar, wadanda ke jin tasirin gwamnatinsa.

Kazalika Ita ma shugabar mata ta jam’iyyar APC a jihar, Alhaja Falilat Mohammed, ta godewa wadanda suka sauya sheka bisa yadda suka yaba da yadda Gwamna AbdulRazaq ya jajirce wajen tabbatar da walwala da jin dadin rayuwar mata a jihar.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa sama da mata 10,000 daga yankin Ibagun ne suka amfana da tsare-tsaren gwamnati daban-daban.

A nasa jawabin, wakilin gwamnan, Alhaji Alakawa, ya bada tabbacin cewa za a yi wa ‘ya’yan jam’iyyar APC da ke kan gaba ta gomashi.

Tags: Jam'iyar APCjam'iyara PDPSiyasa
Previous Post

Wata Kungiya Ta Bukaci Amurka, Birtaniya Da Su Taimakawa Zakzaky, Matarsa Wajen Karbar Fasfo Dinsu

Next Post

Hukumar NDE Ta Fara Horar Da Mutane 540 A Jihar Nasarwa

Next Post
Hukumar NDE Ta Fara Horar Da Mutane  540 A Jihar Nasarwa

Hukumar NDE Ta Fara Horar Da Mutane 540 A Jihar Nasarwa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike
Siyasa

Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike
  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In