• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Sojoji sun kashe yan bindiga da dama a Zamfara

Rundunar sojin ta kai wannan farmakin ne wani yanki dake jihar Zamfara.

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
June 26, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
6 0
0
Sojoji sun kashe yan bindiga da dama a Zamfara
8
SHARES
71
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

• A safiyar yau a asabar, rundunar soji ta kasa ta ce, ta kashe yan bindiga da dama.

• An kwato Arsashin makami kiran PKT da kuma alburusai da dama a hannun yan bindigan.

• Rundunar soji ta bukaci Al’umar Yankin Arewa maso Gabas da ta cigaba da bata goyan baya domin kamawa da yan bindiga a yankin.

Rundunar soji ta kasa, ta ce jami’an ta na rundunar ta 8, sun yi nasaran kashe yan bindiga da dama, a karamar hukumar Talata Marafa a jihar Zamufara.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar soji ta kasa Onyema Nwachukwu ne ya bayyana hakan, a cikin wata sanarwa da ya fita a babban birnin tarayya Abuja.

KARANTA WANNAN LABARIN: Masu garkuwa sun bukaci Naira Milliyan 22 da dubu dari 5 amastayin kudin fansan Dali ban Kwalejin Nuhu Bamalli

Birgediya Janar Nwachukwu ya ce, Rundunar ta kai wa yan bindigan farmaki ne a maboyar su, da ke kusa da yankin Mayanchi-Dogo Karfe da Kauyen Fagantama da ke jihar Zamfara.

A cewar sa, rundunar ta kuma kwace Arsashin makami kiran PKT, da tarin alburusain bindiga, da kuma mashin.

A karshe ya bukaci Al’umar yankin Arewa maso Gabashin kasar nan, da su cigaba da bai wa jami’an tsaro goyan baya a kowani lokaci, domin kakkabe yan bindiga a yankin” inji shi.

Previous Post

An Kulle Jami’ar Jihar Ondo saboda yawaitar barazanar fyade

Next Post

Gwamnatin Jahar Kwara Zata Gina Katafaren Asibitin Maganin Ciwon Daji

Next Post

Gwamnatin Jahar Kwara Zata Gina Katafaren Asibitin Maganin Ciwon Daji

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

June 5, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a
Labarai

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto
Labarai

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari
Labarai

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara
  • NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto
  • Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In