• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Tsaro

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga Da Dama, Tare Da Kama Bokan Su A Jihar Kaduna

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
October 30, 2021
in Tsaro
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga Da Dama, Tare Da Kama Bokan Su A Jihar  Kaduna
1
SHARES
13
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Jami’an tsaro sun kashe ‘yan bindiga da dama tare da lalata sansanonin su a yayin wani aikin share fage a kananan hukumomin Igabi da Chikun na jihar Kaduna.

Sojojin sun kuma kama wani Malam Idris Audu, wanda shine malamin tsubbun ‘yan bindigar da wata mata mai suna Rabi Hajiya Karime, wadda aka ce itace matar wani sannanen dan bindiga ce mai suna Zubairu.

Kwamishinan tsaron da harkokin cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a.Ya kara da cewa jami’an tsaro sun kama wani Abdulrasheed Gambo Na Halima da Abubakar Idris Na Halima a matsayin wadanda ake zargi da hada baki dasu.

Aruwan ya ce an gudanar da aikin share fage ne a Faka, Katuka, Barebari da Maguzawa.sannan ya yi nuni da cewa an ga wasu ‘yan bindiga da ba a tabbatar da adadinsu ba a kan tudu da ke tsallaken kogin Maguzawa, inda ya kara da cewa, “An kama su ne da wani jirgin sama mai saukar ungulu na rundunar sojojin saman Najeriya, inda suka kashe su.

Ya ce jami’an tsaron sun gudanar da sintiri daidai wa daida zuwa Katuka mai tazarar kilomita 9 daga Kangon Kadi a karamar hukumar Chikun, inda aka kama wani dan bindiga da ya gudu.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa Aruwan yace an kwato wasu babura, bindiga kirar AK 47 guda daya, wasu harsasai na AK 47, alburusai da kuma kwayoyi bayan sun fatattaki wasu sansanonin ‘yan bindiga a Udawa dake Chikun.

Tags: 'YAN BINDIGAKadunaSojoji
Previous Post

Da Ɗuminsa: NECO ta saki sakamakon jarrabawar 2021

Next Post

Gwamnati Gombe Ta Dakatar Da Makiyaya Daga Yin Kiwo Aciki Da Wajen Jihar Na Tsawon Wata 3

Next Post
Gwamnati Gombe Ta Dakatar Da Makiyaya Daga Yin Kiwo Aciki Da Wajen Jihar Na Tsawon Wata 3

Gwamnati Gombe Ta Dakatar Da Makiyaya Daga Yin Kiwo Aciki Da Wajen Jihar Na Tsawon Wata 3

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In